Salon rayuwa
Yadda rashin aiki ke ci wa matasan Najeriya tuwo a kwarya
Abdul-raheem Hassan M. Ahiwa
December 7, 2022Talla
A Najeriya, matsalar rashin ayyukan yi na ci gaba da zame wa matasan kasar babbar matsala. Guda daga cikin mayan matsalolin da ke daga wa matasan hankali ma a yanzu, shi ne yadda ake cewa sai an biya kudade kafin a samunayyukan yi a wasu ma'aikatu na gwamnatin kasar.