You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Zamantakewa
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Tanzaniya: Beraye da gafiyoyi na taimako?
Tanzaniya: Beraye da gafiyoyi na taimako?
Wasu manyan beraye da gafiyoyi da akei kira da African Giant ko “beraye jarumai”, na samun horo na musamman a Tanzaniya.
Ko matasa na komawa fasaha a Najeriya?
Ko matasa na komawa fasaha a Najeriya?
Duk da cewa shi mai bukata ta musamman ne, wani matashi a Najeriya ya kirkiri na'urar dafa abinci ta zamani.
Najeriya: Yaushe harkar ilimi za ta gyaru?
Najeriya: Yaushe harkar ilimi za ta gyaru?
Ana shirin komawa zuwa ruwa a rikici tsakanin malaman jami'o'in Najeriya da gwamnati, abin da ke zama barazana ga ilimi.
Wani matashi ya kirkiri na'urar rage hadari
Wani matashi ya kirkiri na'urar rage hadari
Wani matashi a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya ya kirkiri na'uarar da ke taimakon direbobi rage hadarin mota.
Nijar: Ko za a biya hakkin masu raya al'adu
Nijar: Ko za a biya hakkin masu raya al'adu
Makada da mawaka da masu zane-zane da kuma marubuta a Jamhuriyar Nijar, na takun saka da gwamnatin mulkin soja.
Hira da mawakin Hausa Abdu Boda
Hira da mawakin Hausa Abdu Boda
Tashar DW ta yi hira da mawakin Hausa Abdu Boda wanda ya ce, shi ne ya fara album na kundin wakoki a Kannywood.
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Dambarwar masarautar Kano ta sake hana hawa
An yi Idin Babbar Sallah lami lafiya a Kano duk da dai ba a yi hawan Sallar ba kamar yadda aka saba ba.
Nijar: Ashe gwagware ma na da sarki?
Ga faifen bidiyonmu kan sarkin gwagware na jihar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar.
Yadda ake tashe a yankin Maradi na Nijar
Al'adar tashe da ake gudanarwa a yankin Maradi bayan kwanaki goma na farko na watan azumi ta bambanta da kasar Hausa.