Salissou Boukari
August 13, 2021Talla
Shirin ya dubi halin da ake ciki a Nijar dangane da neman kare kai daga shigowar sabon samfurin cutar corona da ake kira Delta da kuma matakin yin rigakafi inda ake son kowa ya yi wannan allura, amma kuma har yanzu mafi yawa sun ki yinta. Mun tattauna da hukumomin kiwon lafiya na kasa da sauran masu ruwa da tsaki.