You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Wasanni
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Maroko ta lashe kofin Afirka
Maroko ta lashe kofin Afirka
An yi gasar gudun fanfalaki a kasar Australiya. Shararren dan wasan kwallon kwando Jeremy Lin ya bayyana yin murabus,
Wasanni: Gasar cin kofin CHAN na Afirka
Wasanni: Gasar cin kofin CHAN na Afirka
Tawagar 'yan matan Najeriya ta lashe kofin gasar kwalon kwando ta nahiyar Afirka, bayan doke Mali a kasar Cote d'Ivoir.
Sauyin 'yan wasa mafi tasiri a gasar Bundesliga
Sauyin 'yan wasa mafi tasiri a gasar Bundesliga
Tafiyar Florian Wirtz daga Bundesliga ta janyo rasa 'yan wasa masu tasiri a cikin gasar. Kana wasu 'yan wasa suka shiga?
Najeriya ta lashe kofin WAFCON karo na 10
Najeriya ta lashe kofin WAFCON karo na 10
Najeriya ta lashe gasar cin kofin kwallon kafa ta mata ta kasashen nahiyar Afirka bayan samun nasara a kan Moroko.
Ana wasan cin kofin Afirka na mata a Maroko
Ana wasan cin kofin Afirka na mata a Maroko
Ana fafata gasar cin kofin zakarun Turai da ma gasar kwallon kwando ta duniya ta mata 'yan kasa da shekaru 19.
Ahmed Musa zai iya kawo sauyi a Kano Pillars?
Ahmed Musa zai iya kawo sauyi a Kano Pillars?
Masana wasannin kwallon kafa na martani kan nada kaftin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya don jagorantar Kano Pillars.
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Dimbin darusan da ke cikin kakar-wasa ta Bundesliga
Bajintar Bayern Munich da rawar da Dortmund ta taka da ban kwanar Thomas Müller sun dauki hankali a Bundesliga a bana.
Cinikin 'yan wasa mafi tsada a Bundesliga
Shararren dan wasa Florian Wirtz ya sauya sheka daga Bayer Leverkusen zuwa C Liverpool, a kan kudi Euro miliyan 150.
Sudan na samun ci-gaba a wasanni a yanayi na yakin basasa
Duk da yakin da ya daidaita Sudan, kungiyar kwallon kafarta na samun nasara a wasannin nenam tikitin shiga gasar Afirka
Tsallake zuwa bangare na gaba Rayuwa
Rayuwa
Martani kan zuba jari
Hukumomin kula da wasannin a Jamus na fuskantar kalubalen zanga-zangar adawar gayyato masu zuba jari daga 'yan kallo.
Talla