You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ziyarar manyan shugabanin Turai biyu a Libiya
Frime Ministan Burtaniya David Cameron da shugaban Faransa Nicolas Sarkozy wadanda suka kasance kan gaba wajen daukan matakin soji a kan Libiya na ziyarar wucin gadi a kasar
140911 Italien China
Ƙasar Italiya wadda bashi yawa katutu ta duƙufa wajen neman taimako daga ƙasar China domin magance matsalolin da yanzu ke barazanar zama ruwan dare a tsakanin wasu ƙasashen Turai.
Sabon matsayin Turai akan rikicin Siriya
Turai ta bayyana sanya takunkumin shigowa da mai daga Siriya, tare da bayyana ƙudirin ɗaukan wasu matakai
Jamus ta soki hanyar da ake bi na warware basukan Turai
Bisa ga dukkan alamu sayan basukan da ake bin wasu ƙasashe da babban bankin ƙasashe masu amfani da Euro yake yi ya saɓa ƙa'idar aikinsa.
EU ta yaba da yunƙurin Faransa da Jamus na magance matsalar kuɗi a Turai
Sai dai wasu masana tattalin arziki sun nuna shakku game da tsare-tsaren na ƙasashen Jamus da Faransa da cewa ba za su cimma manufa ba.
Bankin tarayyar Turai zai fanshi bashjin wasu ƙasashen euro.
Babban Bankin ƙasashen Turai ya ce ya na shirin fansar bashin da ake bin wasu ƙasashen da ke amfani da takardar kuɗin euro domin daidaita al'amura a kasuwanin hada-hadar hannayen jari na duniya
Babban bankin Turai ya amince ya saye takardun shaidar hanayen jarin Italiya
Hakan ya biyo bayan shirin da gwamnatin Firaminista Silvio Berlusconi ta nuna ne na gaggauta aiwatar da sauye sauyen tattalin arziki.
Shugabannin Turai sun yi maraba da shirin tallafa wa Girika
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce taimakawa Girika zai tabbatar da kyakkyawan makomar Turai.
Turai ta nemi shugaban syriya ya sauka
Wasu daga cikin ministocin warkokin waje na kasashe Eu 27 sun fito fili sun nemi shugaba Bashar al-Assad na Syriya ya aiwatar da sauye-sauyen siyasa, ko kuma ya wanke hannayensa kwata-kwata daga harkokin mulki.
Taron ƙolin ƙungiyar Tarayyar Turai
Ƙungiyar Tarayyyar Turai ta jaddada ƙudirin goyon bayan ceto tattalin arzikin Girka.
Ganawar ministocin gida na ƙasashen Turai
Har yau ana fama da tafiyar hawainiya dangane da bin manufa bai ɗaya tsakanin ƙasashen Turai akan matsalar manema mafakar siyasa
Yunƙurin Turai game da rikicin Syriya
Wasu ƙasashen Turai ciki har da Jamus da Faransa da Birtaniya na neman Majalisar Ɗinkin Duniya ta ɗauki mataki akan shugabannin Syriya sakamakon amfani da makamai da suke yi domin murƙushe masu zanga-zanga.
Safarar mutane zuwa Turai
Jamus da Turkiya sun yi haɗin-gwiwa wajen gano wasu gungun dake safarar mutane zuwa Turai ba akan ka'ida ba.
230511 EU-Außenministerrat
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta sanyawa shugaban Syria Basha al-Assad takunkumin da ta kwatanta da cewar mataki ne na mayar da martani ga irin gallazawar da hukumomin ƙasar ke yiwa masu boren adawa
An soke tashin jiragen sama 500 a Turai
Gajimarin toka sun mamaye sararin samaniyar wasu yankunan arewacin Turai,matsalar da ta kawo cikas ga zirga-zirgar jiragen sama
Ziyarar Obama ga nahiyar Turai
A mako mai zuwa ne shugaba Barack Obama na Amirka zai kawo ziyara nahiyar Turai, inda zai halarci taron ƙolin ƙasashen G8 a Deauville ta ƙasar Faransa
Ƙungiyar Tarayya Turai ta sakawa wasu shugabannin ƙasar Iran takunkumi
Kimanin wasu mayan ma'aikata guda 32 na ƙassar Iran da ake zargi da take hakin bil adama ƙungiyar ta haramta masu taɓa kuɗaɗen ajiyar da su ke da su a cikin Bankuna
Amfani da Soji akan Libiya ya mamaye taron Turai a Brussels
Shugabannin ƙasashen Turai na ƙokarin shawo kan rarrabuwar kawunansu kan matakin Soji akan Libiya.
Taron gangami na ƙasashen Turai akan Libiya
Ƙasashen Turai sun kawo ƙarshen taronsu na gangami da suka gudanar a Brussels ba tare da cimma wata matsaya ba a game da yadda zasu tinkari rikicin Libiya
Taron ƙungiyar tsaro ta NATO da Tarayyar Turai akan Libya
Mahawara na cigaba da gudana tsakanin NATO da Eu a birnin Brussels, adaidai lokacin da Jamus ta sanar da dakatar da ƙuɗaɗen Libya dake Bankunanta
Ƙaruwar 'yan gudun Hijira zuwa nahiyar Turai
Ƙasashen Turai na muradin kafuwar sahihiyar democraɗiyya a yankin Arewacin Afrika domin shawo kan matsalar 'yan gudun Hijira
Matsayin Ƙungiyar Tarayyar Turai dangane da Libiya
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta dakatar da tattaunawar da take yi da Libiya akan wata yarjejeniya ta yaƙar baƙin haure da kuma sassauta manufofin ciniki tsakanin sassan biyu.
Martanin Turai ga rikicin Cote d'Ivore
Tarayyar Turai ta ce za ta katse agajin raya ƙasa ga Cote d'Ivore muddin bata warware rikicin siyasar ta ba
Taron haɗin-gwiwar tsaro a Turai
Ƙungiyar Haɗin-gwiwar tsaro a Turai(OSCE) ta fara wani taro a ƙasar Kazakhstan.
Taron Turai da Afirka a Libya
Gwamnatin Libya ta ce shugaban Sudan ba zai halarci taron kyautata hulɗa a tsakanin Turai da Afirka ba
241110 Südosteuropa Medien
Ƙwararrun yankin kudu maso gabashin Turai sun gudanar da taro domin lalubo hanyoyin shawo kan matsalar wariyar jinsi.
D EU Drogensituation
Raguwar amfani da hodar Iblis da ƙaruwar wasu miyagun ƙwayoyin tsakanin matasa
101110 EU USA Debatte
Muhauwara a majalisar tarayyar Turai a game da matsayin dangantaka tsakanin Amirka da EU
Sharuɗan Ƙungiyar Tarayyar Turai(EU ) na karɓar Turkiya
Turkiya ta soki EU bisa sharuɗan da ta gindaya wajen karɓarta a matsayin mamba.
291010 EU-Gipfel Abschluss
Shuagabannin ƙungiyar tarayyar Turai sun cimma daidaituwa akan yi wa yarjejeniyar gamayyar kuɗin Euro gyaran fuska
Ci-gaban Taron Ƙungiyar Tarayyar Turai(EU) a Brussels
A taron da take yi a birnin Bruessels na ƙasar Beljiyam, Ƙungiyar Tarayyar Turai ta buƙaci rage kasafin kuɗinta
Haraji akan hada hadar bankunan Turai
Tarayyar Turai ta amince da sabon shirin sanyxa haraji akan ribar da bankunan nahiyar ke samu.
Taron Ƙungiyar Tarayyar Turai da China
Ƙungiyar Tarayar Turai da China sun fara wani taro a birnin Brussels na ƙasar Beljiyam.
ASEM Abschluss
Shugabannin ƙasashen Asiya da na Tarayyar Turai sun gudanar da taron ƙarfafa hulɗar tattalin arziki tsakaninsu
Firayim ministan China ya fara rangadi a Turai.
Wen Jiabao ya isa Girka a matsayin yanki na rangadin da yake yi a Turai.
Adawa da tsuke bakin aljihu a Turai
Dubban masu adawa da tsarin tsuke bakin aljihun da gwamnatoci a ƙasashen EU, suka shiga zanga-zanga a yau
Yunƙurin kai hari a Turai
An murƙushe wani yunƙurin kai hari a wasu ƙasashen Turai.
270910 EU Afrika Partnerschaft
Tarayya Turai da Afirka sun shirya zaman taro a Burassels da zumar ƙara danƙon hulɗoɗi tsakanin su
Taron Ministocin Gamayyar Turai a Brussels
Ministocin Turai na cigaba da mahawara kan yiwuwar shigar Turkiyya Kungiyar
Tattalin arzikin Turai na kan turbar cigaba
Shugaban hukumar tarayyar Turai Jose Manuel Barroso za baiyana bunkasar tattalin arzikin nahiyar
280710 Türkei EU
Har yau dai ana famar kai ruwa rana a game da amincewa da Turkiyya a matsayin cikakkiyar wakiliya a Ƙungiyar Tarayyar Turai
Neman daidaituwa kan batun yan gudun hijira a Turai
Ministocin cikin gida na kungiyar hadin kan Turai sun yi taro a Brüssels, game da neman cimma manufa daya kan yan gudun hijira
Matakin yaƙi da miyagun ƙwayoyi a Turai.
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta sa ƙaimi a yaƙinta da miyagun ƙwayoyi.
Turai ta buƙaci cire shingayen hana isa Gaza
Turai da Rasha suka ce, babu wata hujjar da za ta iya kare harin da Isra'ila ta kai akan wasu jiragen agaji ga Falasɗinawa
Ganawar Ƙungiyar Tarayyar Turai da Rasha.
Yau ake fara taron koli na Ƙungiyar Tarayyar Turai(EU) da Rasha.
An rattaba hannu kan dokar ceto tattalin arziƙin Turai.
Jamus ta amince da shirin ceto darajar kuɗin euro.
Merkel ta buƙaci ƙafa tsauraran dokoki ga cibiyoyin kuɗi a Turai.
Jamus ta bayyana samar da sabbin dokoki a matsayin mafita ga rikicin tattalin arziƙi a Turai
Ƙoƙarin kare Iran daga sabbin takunkumi na ƙasashen Turai
Shugabannin ƙasashen Brazil da Turkiyya na Tehran domin tattauna yiwuwar warware matsalar nukiyar Iran
Turai za ta hana yaɗuwar rikicin tattalin arziƙin Girka .
Shugabannin Turai suka ce zasu tabbatar da kare martabar takardar Euro.
Soke tashin jiragen sama a Turai ya shafi Afirka
Soke tashin jiragen sama a Turai ya shafi tattali arzikin ƙasashen Afirka
Shafin da ya wuce
Shafi 34 daga 40
Shafi na gaba