You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ƙasashen Turai zasu taimaka wa Spain
Kimanin Euro Biliyan dubu ɗari ne ake sa ran ƙasahen zasu baiwa Spain domin ta ƙarfafa jarin Bankunanta
Da gaske Merkel ta ke game da hadin kan Turai
A dangane da rikicin bashi da yayi wa ƙasashen Turai katutu, shugabar gwamnatin Jamus ta yi kira da ƙarfafa haɗin kan siyasa a Turai.Peter Stützle ya rubuta sharhi
Cin hanci ya yi katutu a cikin wasu ƙasashen Turai
Ƙungiyar da ke fafutukar yaƙi da cin a duniya wato Tranparency Intenational ta baiyana wasu ƙasashen nahiyarTurai guda 25 a matsayin ƙasashen da cin hanci ya sami gidin zama
Rasha da Tarayyar Turai na inganta hulɗa
Ƙasashen Tarayyar Turai da Rasha sun tattauna kan matsaloli da ke kawo cikas a hulɗar dake tsakanin ɓangarorin biyu
NATO startet Raketenschutzschild
Zum Auftakt des NATO-Gipfels in Chicago appellieren die 28 Staats- und Regierungschefs an Russland.
Tatalin arziƙin ƙasashen Turai
Jamus ta yi kira ga ƙasashen da ke ƙungiyar EU da su mutunta yarjejeniyar daidaita tattalin arziƙi
Jamus ta ce sam ba za a sake fasalin tsarin kudin Turai ba
Gwamnatin Jamus ta yi fatali da bukatar yin gyara ga tsarin tafiyar da ayyukan kudi na kasashen Kungiyar Tarayyar Turai
EU Frankreich Niederlande
Ta wace fuska guguwar sauyin siyasa a kasashen Faransa da Netherland zai shafi kasar Jamus da ma tarayyar turai?
Tattaunawa game da shirin nukiliyar Iran ta yi armashi
Jakadun yammacin Turai sun ce a wannan karon tattaunawa ta yi armashi a ganawar da suka yi da Iran game da shirinta na nukiliya
Yaushe aka girka Kungiyar Tarayya Turai?
A shekara 1950 Robert Schuman ya girka tubalin girka Kungiyar Tarayya Turai kamin yarjejeniyar Maastricht a shekara 1992 ta rada sunan EU
Takunkumin Turai a kan Siriya
Kungiyar EU ta kakabawa Siriya sabbin takunkumi a wani mataki na karawa matsawa shugaba Assad ya sauka daga kujerar mulki
Zanga-zanga a Senegal
Masu zanga-zanga a Senegal sun ce babu gudu babu ja da baya wajen nuna adawa da takarar Abdoulaye Wade
China za ta taimaka wa ƙasashen Turai
Gwamnati a birnin Beijing ta jaddada cewar za ta ba da tallafi ga ƙasashen ƙungiyar Tarrayar Turai domin warwware matsalar kuɗi da ta addabi ƙasashen Turai.
Moody's ta rage kuɗin ruwa na wasu ƙasashen Turai
Hukumar bada lamuni ta moodys ta yi sasauci ga kudin ruwa na bashi ga ƙasashen Faransa da da Italiya da Spain da Sloveniya da Malte da kuma Portugal
Tsananin sanyi a Turai ya janyo asarar rayuka
Nahiyar Turai na fuskantar tsananin sanyin hunturu wanda ya zuwa yanzu ya yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 220 a mako guda.
Sanyin hunturu ya janyo salwantar rayuka a Turai
Kasashen gabashin TUrai na fuskantar matsanancin sanyi, wanda har ya kai ga hallakar rayuka sama da 120
China ta yi alkawarin tallafwa Asusun Turai
Shugabanin Jamus da na China sun ce za su dauki matakan da suka dace wajen ganin sun fitar da Turai daga rikicin basussukan da suka addabe ta
Taron ƙasashen ƙungiyar Tarrayar Turai
Shugabannin ƙasashen ƙungiyar Tarrayar Turai sun amince su saka hannu akan wata yarjejeniya ta tsaurara matakai akan tsarin kasafin kuɗi na ƙasashen domin ƙarfafa tattalin arzikin su
Taron ƙolin ƙungiyar Tarayyar Turai
Shugabannin Tarayyar Turai na gudanar da babban taron ƙoli a Brussel wanda zai maida hankali akan batun bashin da ya dabaibaye ƙasashen masu amfani da kuɗin euro
Girka ta yi watsi da tayin Turai dangane da kasafin kudinta
Jamus ta shawarci kungiyar Tarayyar Turai da ta zabi kwamishana na musamman wanda zai rika sanya ido kan kasasfin kudin Girka
Dangantakar Masar da ƙasashen Turai
A cikin sharhin da ya rubuta Mudhoon Loay yayi nuni da cewar taimakon da Jamus da sauran ƙawayenta na Turai suka ba wa juyin-jiya-halin ƙasashen Larabawa ba zai yi tasiri ba sai tare da canjin dangantakarsu
Turai ta kakaba takunkumin sayen ɗanyen mai daga Iran
Wannan mataki da gwamnatocin Turai suka ɗauka na da nufin tilasta wa Iran dakatar da shirin Nukiliya ta.
Hukumar Standard & Poor's ta rage darajar biyan bashi ga wasu ƙasahen Turai
Ƙasashen Jamus, da Finlade da Luzambak, dakuma Holland su ka dai ne suke riƙe da matsayi mai daraja na farko yayin da Faransa da Italiya suka rasa darajar
091211 EU Gipfel
Gamayyar ƙasashe 17 da ke amfani da takardar kuɗin euro da wasu shida dake muradin fara amfani dashi, sun amince kan yarjejeniyar shawo kan matsalolin bashi da ke addabar wasu ƙasashe mammbobin kungiyar
Taron kolin Kungiyar Tarayyar Turai
Shugabanin Turai sun ki su amince da gudanar da sauye-sauye a yarjejeniyar da ta kafa kungiyar
Ƙasashen Turai masu amfani da kudin euro na cikin tsaka mai wuya
Hukumar da ke auna ƙarfin ƙasashe na iya biyan bashi, wato Standard & Poor's ta yi gargadi game da raguwar tasirin tattalin arzikin ƙasashen Turai masu amfani da kuɗin euro.
Ministocin harkokin waje na Turai na taro akan Iran
Britaniya ta nemi kara kakabawa Iran takunkumin tattalin arziki dangane da shirinta na Nukiliya
Turai tana nazarin sanyawa Iran ƙarin takunkumi
A yayin da Iran ke ci gaba da yin fito-na-fito da ƙasashen yammacin duniya akan shirin niukiliyar ta, Turai na shirin sanya mata ƙarin takunkumi
Taron ƙolin Amirka da Tarayyar Turai
Shugaban Amirka Barack Obama ya buƙaci ƙungiyar Tarayyar Turai ta hanzarta gano bakin zaren warware matsalar bashi da ta dabaibaye ƙasashen Turai masu amfani da kuɗin euro.
241111 Merkel Sarkozy Monti Treffen
A Alhamis ɗin nan ne shugabannin gwamnatocin Jamus da Faransa da Italiya suka tattauna a birnin Strassburg. Ganawar dake da nasaba da yunƙurin samar da mafita kan rikicin tattalin arziki daya dabaibaye ƙasashen Turai
Samar da mafita ga matsalar kudin nahiyar Turai
Makasudin tattaunawar da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi kennan tare da fraministan Ingila David Cameron
Syrien Sanktionen
A ci gaba da ɗauka tsauraran matakan kan Siriya, a yau talata ƙungiyar tarayyar Turai ta ƙaƙaba wa wani hafsan sojan ƙasar takunkumin haramcin shigowa nahiyar Turai
Kasashen Turai suna ci gaba da kokarin shawo kan matsalar Euro
A bayan da Pirayim ministan Italiya, Silvio Berlusconi yayi murabus, an nada Mario Monti ya gaje shi, tare da daukar wannan mataki a Girka, an fara baiyana fatan samun nasarar shawo kan rikicin kudi a nahiyar Turai
Taron ministocin kuɗi na ƙungiyar Tarayyar Turai
Ƙasashen ƙungiyar Tarayyar Turai sun jinkirta ba da kuɗaden tallafi ga ƙasashen Italiya da Girka har sai sun aiwatar da shirin tsuke bakin aljihu
ƙasar Italiya na fuskantar matsin ƙasahen ƙungiyar Tarrayar Turai
Shugaban ƙasar Italiya Silvio Berlusconi na fuskantar wani halin tsaka mai wuya a gaban yan majalisar dokoki akan shirin sa na tsuke bakin aljihu
031111 Krisengipfel Cannes
Shin taron G20 zai iya dawwamar da Girka a matsayinta na ƙasa mai amfani da kuɗin Euro ? Sakamakon zaɓen raba gardama a ƙasar ta Girka game da yarjejeniyar tallafin da za ta samu zai ba da amsar wannan tambaya
Referendum Papandreou
Shugabannin Tarayyar Turai sun bayyana kaɗuwa bisa shawar da gwamnatin Girka ta yanke, inda ta ce za ta gudanar da ƙuri'ar jin ra'ayi kan tallafin da ƙasashe masu amfani da kuɗin Euro suka bata domin fita rikicin basuka
281011 Hausgemachtes Problem
Shugaban Amurika Barack Obama ya ce Amurika za ta farin ciki idan ƙasashen turai su ka gaggauta kawo ƙarshen matsalar kuɗin da ta addabe su
Shugabannin Turai na tattauna basukan nahiyar
Kasuwannin hada-hadar kuɗi da sauran ƙasashen Duniya na muradin ganin an samar da mafita daga ƙangin tattalin da ake ciki
Merkel ta yi jawabi kan kuɗaɗen ceton Bankunan Turai
Shugabar gwamnatin Jamus ta nemi haɗin kan 'yan majalisar Bundestag wajen warware matsalar tattali da ƙasashen dake amfani da kuɗin Euro ke ciki
Ƙasashen Turai sun shiga tsaka mai wuya
Shugabanin ƙasashen Ƙungiyar Tarayya Turai sun shiga fafatukar ceton nahiyar daga matsalar talauci da ke hararen ta.Saidai akwai saɓanin ra´ayoyi tsakanin ƙasashen EU game da hanyoyin fita daga matsalar
Taron ƙasashen ƙungiyar Tarrayar Turai
Taron share fage na ƙungiyar ƙasahen Tarrayar Turai a Brussels domin samar da hanyoyin magance matsalar kuɗi da ƙasashen ke fama da ita
121011 EU Rekapitalisierung
Rukunin ƙasashen da ke amfani da takardan kuɗin Euro na tattaunawa game da ƙarin kudi, fiye da tanadin da aka riga aka yi a Asusun tallafin EFSF domin kare bankunan ƙasashen Turan daga kamuwa da matsalar Girka.
091011 Schuldenkrise Merkel Sarkozy
Darajar hannayen jari a Turai ta tashi bayan da shugaba Sarkozy na Faransa da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel suka cimma matsayar tallafawa bankunan Turai da suka shiga matsalar kuɗi
Matsalar kudi a kasashen Turai
An samu sabani tsakanin Jamus da Faransa game da hanyoyin ceton Turai daga fadawa cikin matsalolin kudi
Buƙatar ƙara jarukan bankunan Turai
Ƙungiyar Tarayar Turai(EU) ta buƙaci ƙasashenta da su ƙara zuba jari a bankunansu domin kauce wa matsalar bashi
EU ta buƙaci ƙarin mutunta 'yancin ɗan Adam a ƙasashen gabashin Turai
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta yi kira ga ƙasashen Belarus da Ukraine su mutunta haƙƙoƙin bani Adama.
Asusun IMF na ƙara matsa ƙaimi kan babban bankin Turai
An nuna damwua game da yaɗuwar matsalolin bashi a nahiyar Turai zuwa Amirka da sauran ƙasashen duniya.
Kungiyar Tarayyar Turai ta sake sanya wa Siriya takunkumi
Jami'an tsaro sun ci gaba da gumurzu da masu boren nuna kyamar gwamnati a Siriya duk da takunkumin da Kungiyar Tarayyar Turai ta sanya ma kasar
Taɓarɓarewar dangantaka a tsakanin Turkiyya da tarayyar Turai
Turkiyya ta ce za ta yanke hulɗa da EU idan har Cyprus ta karɓi jagorancin ƙungiyar
Shafin da ya wuce
Shafi 33 daga 40
Shafi na gaba