You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Dan takara a zaben Jamus ya soki Merkel kan Turai
Yayin da babban zaben kasar Jamus na watan gobe ke kusantowa, babban dan takaran jam'iyyar adawa Steinbrück ya soki shirin Shugaban Gwamnati Angela Merkel kan Tarayyar Turai.
Mafarkin shiga Turai - 'Yan Afirka sun makale a hanya
Ga 'yan Afirka da dama burin shiga Turai don samun rayuwa mai kyau ba ya cika
Tarihin Kungiyar Tarayyar Turai
Kudirin kafa Kungiyar Tarayyar Turai ya samo asali jim kadan bayan Yakin Duniya na biyu, inda masu goyon bayan tsarin ke ganin haka ne kawai mafita daga kishin kasa.
Snowden na neman mafaka a nahiyar Turai
Ana ci gaba da samun takaddama tsakanin Amirka da nahiyar Turai biyo bayan tonon silili da tsohon jami'in Hukumar Tsaron Amirka ya yi na tatsar bayanai.
Taron Shugabannin Turai kan rashin aiki
Shugabannin kasashen Turai sun yi alkarin tunkarar rashin aiki da matasa ke fuskanta.
Makomar bukatar Turkiya ta shiga tarayyar Turai
Bore a Turkiya ya janyo sabani a tsakanin Turai a kan bukatar shigar da ita cikin kungiyar.
An hukunta wasu mata 'yan ƙasashen Turai a Tunisiya
Kotu ta yanke hukuncin ɗaurin watanni huɗu na zaman gidan yari ga wasu matan guda uku 'yan ƙasashen Faransa da Jamus.
"Madame Stark" und "Monsieur Schwach"
Die politischen Beziehungen zwischen Deutschland und Frankreich stecken in der Krise.
Taron Ministocin Turai a kan Siriya
Ministocin harkokin waje na Tarayyar Turai za su yi mahawara dangane da makomar takunkumin haramta shigar da makamai Siriya da yiwuwar taimaka wa 'yan tawaye.
Tarayyar Turai za ta kula da iyakokin Libiya
Kungiya Tarayyar Turai za ta tura wata tawaggar da za ta riga lura da kan iyakokin kasar Libiya, domin tabbatar da tsaron kasar
Mali ta samu tallafi don sake gina kasar
Kasashen duniya da masu bada agaji na kasa da kasa sun yi alkawarin baiwa Mali tallafin kudi da yawansu ya kai kusan euro miliyan dubu uku da rabi domin sake ginar kasar.
'Yan gudun hijira na fuskantar ƙalubale wajen shiga Turai
Miliyoyin mutane na gudun hijira daga Siriya, kuma yawancinsu na ƙoƙarin samun mafaka a Turai to sai dai shugabannin Turan na neman toshe 'yar kafar da su ka samu
Dalilin yin sauyin lokaci a nahiyar Turai
A kan yi sauyin lokaci sau biyu a nahiyar Turai a dukannin shekara wato a karshen watan Maris da kuma karshen watan Oktoba.
Jamus ta tabbatar da mutunta manufofin Turai
Shugaban gwamnatin Jamus ta musanta yin katsalandan da gaba gadi cikin manufofin Kungiyar Tarayyar Turai
Matsalar baƙin haure daga Afirka zuwa Turai
Wasu baƙin haure ɗauke da makamai sun gobza da jami'an tsaron ƙasar Spain, bayan da suka nemi shiga ƙasar ta ɓarauniyyar hanya
Yunkurin kasashen Turai na magance kin biyan haraji
Kasashen Tarayyar Turai ashirin da bakwai za su kafa wani kwamiti da zai yi yaki da masu kin biyan haraji.
Hakuri ya kai makura game da batun auren jinsi guda a Turai
The EU financial crisis is reinforcing more traditional family values and opposition to change.
Tarayyar Turai za ta ci gaba da taimakon Cyprus
Majalisar Dokokin Cyprus ta yi fatali da shirin tatsan kudaden masu ajiya a Bankuna.
Barazanar hare-haren ta'addanci a Turai
Kasashen Turai sun shiga cikin barazanar hare-haren 'yan ta'adda sakamakon yaki da 'yan tarzoma da suka kaddamar a Mali.
Tudun mun tsira-‘Yan Afirkan da ke gudun hijira zuwa Turai
Me ke sanya matasan Afirka biɗar fara sabon rayuwa a Turai? Ta yaya sukan je nahiyar? Kuma shin haƙonsu ta kan cimma ruwa da zarar sun isa ƙasashen Turan?
Halin rashin sanin tabbas a Turai bayan zaben Italiya
Sakamakon zaben Italiya, ya jefa siyasar kasar cikin halin rashin tabbatas, wanda ke janyo tsoro kan makomar kasar musamman ta fannin tattalin arziki.
Sakataren harkokin wajen Amirka zai fara rangadin farko a Turai
A wannan Litinin John Kerry ke isa biranen London da Berlin a rangadinsa na farko zuwa ketare, tun bayan da ya dare kan wannan mukami a wannan wata.
Shugabannin Turayyar Turai sun amince da zabtare kasafin kudi
Shugabannin kasashen kungiyar Tarayyar Turai sun amince da zabtare kasafin kudin kungiyar da kashi uku cikin 100
Tunawa da kisan kiyashi ga Yahudawa a Turai
A yau ne a fadin kasar Jamus ake zaman tunawa da wadanda ta'asar kisan kiyashi da 'yan Nazi suka aikata ta shafa.
Sanyi ya tsananta a Turai
Daskarewar dusar kankara ta janyo tsantsi mai hadarin gaske da kuma tarnaki ga harkokin rayuwa a wasu yankuna na nahiyar Turai.
Sharhi: Nahiyar Turai tana jan-kafa a rikicin Mali
Batun tsaro a kasar Mali al'amari ne da ba nahiyar Afirka kadai ya shafa ba, amma har da nahiyar Turai
Tarayyar Turai ta amince da yajejeniyar saka ido kan bankuna
Ministacon kudi na kasashe kungiyar Tarayyar Turai, sun amince da yarjejeniya hadin gwiwa ta saka ido akan harkokin bankuna
Takaddama tsakanin Isra'ila da Turai akan Falasdinu
Isra'ila ta sa kafa ta shure sukar da tarayyar Turai ke yi mata akan gina karin gidajen Yahudawa a yankunan Falasdinawa.
Ƙasashen Turai sun yi tir da Isra'ila kan faɗaɗa matsugunai
Birtaniya da Faransa da Sweden sun ba da sammaci ga jakadun Isra'ila don nuna adawa ga shirin Isra'ila na gina matsugunan Yahudawa a yankunan Falasɗinu.
Shirin bunƙasa tattalin arzikin yankin yammacin Afirka
Ƙarfafa hulɗa tsakanin kungiyar Tarrayar Turai da man'yan ƙungiyoyi na yankin yammacin Afirka
Tallafin Turai ga warware rikicin Mali
EU ta nuna goyon baya ga shirin tallafawa Mali domin murƙushe 'yan tawaye.
Yajin aiki a Turai kan matsalar tattali
Wasu ƙasashen Turai sun haɗe da Spain da Portugal wajen gudanar da yajin aiki da zanga zangar adawa da matakan tsuke bakin aljihu
Sanyin hunturu da ƙanƙara sun auka wa ƙasashen Turai ba zato
Jama'a na cikin mamakin saukar sanyin hunuturu da dusar ƙanƙara a nahiyar Turai wata ɗaya kamun lokacin da aka saba.
Langsam hilft Europa Mali
Duk da cewa ƙasashen Turai sun bayyana aniyarsu ta taimaka wa ƙoƙarin ƙasashen Afirka na magance rikicin Mali, har yanzu sun kasa fayyace irin taimakon da za su bayar.
Bayanin shugaban bankin Turai kan matakinsa a kan rikicin kudin Euro
Shugaban babban bankin Turai, Mario Draghi a gaban majalisar dokokin Jamus ya kare matakan da bankin ke ɗauka wajen tinkarar rikicin kudin Euro.
Hadin-gwiwa tsakanin bankunan Tarayyar Turai(EU)
Shugabannin kasashen Kungiyar Tarayyar Turai(EU) sun daideta kan kafa wani komiti na binciken aikin bankuna somi da shekara mai zuwa
Bikin ranar sake hadewar Jamus
Ranar 3 ga watan Oktoba Jamus tayi bikin cika shekaru 22 da sake hadewarta abin da ya kawo karshen rarraubuwa tsakanin yammaci da gabashin kasar
Hukumar Moody's ta rage ƙimar wasu ƙasashen Turai
Hukumar da ke auna ƙarfin ƙasashe wajan biyan basusuka ta Moody's, ta yi ƙasa da ƙimar ƙasashen Jamus da Hollande da Luzambak daga matsayi mai daraja na ɗaya
Matsayin Turai kan takunkumin Zimbabwe
Ministocin harkokin wajen Ƙungiyar Tarayyar Turai ne dai suka cimma matsayar sassauta takunkumin bisa ga bukatar shirya taron raba gardama kan kundin tsarin mulkin ƙasar.
An buɗe taron shugabannin ƙasashen Afirka
Mahimman batutuwan da suka haɗa da rikicin Mali da na Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Kwango sune za´su mamaye taron AU
110712 Flor EU-Beauftragte
Yankin tsakiyar Asiya na da matuƙar muhimmanci a lamuran ƙasashen Duniya, bisa la'akari da ɗumbin albarkatun ƙasa da yankin yake da su. Ita ma ƙungiyar Tarayyar Turai na da irin rawar da take takawa a wannan yanki.
Taron shugabanin Turai a Brussels
Shugabanin Ƙungiyar Taryyar Turai na shirin kammala taronsu a wannan juma'ar, da matakin ƙarfafa hadin kai ta fuskar siyasa da ƙara kudin jari a bankuna
Taron Tarayyar Turai kan tattali
Shugabannin ƙungiyar tarayyar turai sun hallara a birnin Brussels ɗin ƙasar Belgium domin gudanar da taron kolin yini biyu, domin nazarin mafita danganme da matsalar tattali.
Merkel ta yi watsi da bukatar hade basukan turai.
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta jaddada cewa babu wani yanke ko hanya mai sauki ga warware matsalolin kudade da suka addabi nahiyar turai.
Spain za ta sami tallafin ƙungiyar Tarrayar Turai
A karon farko Spain ta baiyana aniyarta a hukumce ga ƙungiyar Tarrayar Turai ta samin rance domin ceto bankunanta
Yunƙurin shawo kan rikicin kuɗi a Turai
Shugabannin man'yan kasashen Turai huɗu na gudanar da taron share fage a birnin Rome na kasar Italiya bisa rikicin kuɗi da ke addabar nahiyarsu.
Taron ministocin kuɗin tarayyar Turai a Luxemburg
Mahalarta taron na duba batun ba da rance ga Spain da kuma halin da ake cikin a Girika bayan an kafa gwamnati a ranar Laraba.
Shugaban bankin duniya ya gargadi kasashen Turai
Kasashen Turai na bukatar gaggauta daukar matakin ceto kudin Euro domin daideta tattalin arzikinsu
Gemeinsam aus der Krise
nationale Lösungen führen in die Irre, glaubt Kommissionspräsident Barroso
Aung San Suu Kyi za ta fara yin ziyara a Turai
Suu Kyi za ta tattaunawa da shugabannin ƙasashen Turai akan ci gaban dimkoradiyya a Bama
Shafin da ya wuce
Shafi 32 daga 40
Shafi na gaba