You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An zabi shugaban hukumar Tarayyar Turai
Fitaccen dan siyasa a Turai Jean-Claud Juncker, banasarar zabensa ya bayyana sabbin matakan da zai dauka na farfado da tattalin arzikin kungiyar ta EU
Sudan ta Kudu za ta fuskanci takunkumi
Sakamakon yadda ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula a Sudan ta Kudu Tarayyar Turai ta dauki matakin takunkumi kan wasu manyan sojoji biyu
Soma taron Majalisar Tarayyar Turai
A wannan Talatar ce sabuwar Majalisar Tarayyar Turai ke soma zaman taron ta, inda a cikin wannan zama ne, 'yan Majalisar zasu zabi kakakin Majalisar.
An saki jami'an Turai a Ukraine
'Yan awaren Ukraine sun sake jami'an saka ido na kasashen Turai
Amirka za ta taimaki Turai a fannin tsaro
Shugaba Barack Obama ya ce Amirka za ta ci gaba da goyon ƙasashen Turai a cikin rikicin da ake faman yi a Yukren.
Kungiyar EU ta nemi hadin kan Turai bayan zabe
Magabatan na Turai dai sun yi mamakin sakamakon zaben 'yan majalisar, sai dai acewarsu sun amince da shi, kana akwai bukatar inganta ci gaban nahiyar.
Martanin jam'iyyu a Jamus bayan zaben Turai
Jam'iyyun siyasa a Jamus sun bayyana gamsuwa da sakamakon zaben Turai ranar Lahadi, in banda damuwar dake biyo bayan kara karfin jam'iyyu masu kyamar manufofin nahiyar
Martani a bayan zaben Majalisar Turai
Jam'iyyun siyasa a Jamus sun bayyana gamsuwa da sakamakon zaben Turai ranar Lahadi, in banda damuwar dake biyo bayan kara karfin jam'iyyu masu kyamar manufofin nahiyar.
Zaben 'yan majalisun Turai bai yi armashi sosai ba
Kasa da rabin wadanda suka cancanci kada kuri'a ne suka yi a zabe a kasashe 21 na Kungiyar Gamayyar Turai da zummar zaben wakilai 751 da majalisar Turai ta kunsa.
Zaben majalisar Turai bai yi armashi sosai ba
Kasa da rabin wadanda suka cancanci kada kuri'a ne suka yi a zabe a kasashe 21 na Kungiyar Gamayyar Turai da zummar zaben wakilai 751 da majalisar Turai ta kunsa.
Ana gudanar da zaɓe a nahiyar Turai
Miliyoyin mutane da suka cancanci yin zaɓe na ci gaba da kaɗa ƙuri'a a ƙasashen Turai daban-daban domin zaɓen wakilai 751 na majalisar dokokin Turai .
Taron Geneva kan Rasha da Ukraine ya yi armashi
Bayan da aka gama fargabar cewa wata kila a tashi baram-baram a taron sulhunta tsakanin Ukraine da Rasha bangarorin da suka gana sun cimma matsaya kuma sun ce taron ya yi armashi
Kiev da Mosko sun cimma yarjejeniya
Duk da fargabar cewa wata kila a tashi baram-baram a taron sulhunta tsakanin Ukraine da Rasha, bangarorin da suka gana sun cimma matsaya kuma sun ce taron ya yi armashi
NATO za ta tura karin sojoji da jiragen saman yaki gabacin Turai
Da ma tuni kasashen yankin Baltic hade da kasashen Poland da kuma Romaniya sun yi kira ga kungiyar kawance da ta tura dakaru yankin.
An cafke masu neman shiga Turai a Libiya
Mahukuntan Libiya sun kama bakin hauren da ke neman tsallakawa da kananan jiragen ruwa ta barauniyar hanya zuwa nahiyar Turai domin inganta rayuwarsu.
Zaman lafiya a Afirka na da muhimmanci ga Turai
Bukatu iri daya suka hada nahiyar Turai da nahiyar Afirka da ke zama babbar makwabciyar Turai a sashen kudu.
Turai da Afirka za su yi aiki tare
Wannan ita ce sanarwa ta ƙarshe da shugabannin ƙasashen Ƙungiyar Tarayyar Turai da na Afirka suka bayyana a birnin Brussels na Beljium a ƙarshen taronsu
Tattaunawar Shugabannin ƙasashen Afirka da na Turai
A taron kwanaki biyu da suka gudanar a birnin Brussels na Beljium shugabannin ƙasashen sun yi nayarin ƙara ƙarfafa dangantaka da kuma hulɗa a tsakaninsu
Turai da Afirka za su karfafa dangantakarsu
Turai da Afirka za su karfafa dangantakarsu
Karfafa dangantakar Afirka da Turai
Batun rikicin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ya mamaye taron karfafa dangantakar Tarayyar Turai da kasashen Afirka na yini buyu da ake gudanarwa a birinin Brussels.
Afirka da Turai za su tattauna yarjejeniyar kasuwanci mara shinge
Batun kulla kawancen kasuwanci tsakanin kasashen Afirka da na Turai ya dade yana daukar hankalin nahiyoyin biyu sai dai babu tabbacin za su cimma matsaya
Mahawara kan kasuwanci mara shinge tsakanin Afirka da Turai
Batun kulla kawancen kasuwanci tsakanin kasashen Afirka da na Turai ya dade yana daukar hankalin nahiyoyin biyu sai dai babu tabbacin za su cimma matsaya
Obama ya fara ziyara a nahiyar Turai
Shugaban Amirka Barack Obama da sauran takwarorinsa na G7 za su hallarci wani taro na makamashin nukiliya da za a gudanar a birnin The Hague na kasar Holland.
Taron kolin kungiyar EU kan rikicin Ukraine
Shugabanin Turai za su fadada jerin sunayen wadanda za a haramta wa tafiya da wadanda za a dora hannu kan kadarorinsu.
Tarayyar Turai za ta bada tallafin Euro miliyan 81 ga Afirka ta Tsakiya
Wata tawagar kungiyar Tarayyar Turai da ke ziyarar aiki a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ta bayyana aniyar kasashen Turan na ba da wani tallafin kudade ga wannan kasa.
Jamus na tallafawa al'ummar Bangui
Kasar Jamus ta bi sahun kasar Faransa a yunkurin agazawa al'ummar Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, domin samar da tsaro da abinci
Cece-kuce tsakanin Rasha da Turai kan Ukraine
Kasashen nahiyar Turai na ci gaba da barazanar daukar tsauraran matakai a kan Rasha bisa kokarin da suka ce tana yi na yin karfa-karfa a yankin Kirimiya na kasar Ukraine.
Shugabanin Turai na nuna damuwa kan makomar rikicin Ukraine
Shugabanin Turai na cigaba da tofa albarkacin bakinsu dangane da dambarwar siyasar dake gudana tsakanin Rasha da Ukraine inda suke barazanar ɗaukar matakai masu tsauri
Rikicin Kirimiya na Ukraine na daukan sabon salo
Kasashen Turai da Amirka sun soki matakin kuri'a kan ballewar Kirimiya daga Ukraine tare da hadewa da tarayyar Rasha.
Barazana ga dunkulewar Yukren a matsayin kasa daya
Fito na fiton da mayakan sa kai ke yi da sabbin mahukuntan Yukren na sanya fargabar ballewar kasar zuwa gida biyu.
Merkel ta yi kira ga Birtaniya da kada ta fice daga tarayyar Turai
Shugabar gwamnatin ta Jamus wadda ta yi jawabi a majalisun dokokin Birtaniya ta kuma yi nuni da bukatar Birtaniya na yi wa yarjeniyoyin EU gyaran fuska.
Warware rikicin shiga majalisar dokokin Turai
Kotun Kolin Jamus ta sahhalewa kananan jam'iyun kasar shiga majalisar dokokin Turai.
Turai za ta tallafawa Yukren
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta ƙudiri aniyar taimakawa ƙasar Yukren da milliyoyin euro, kuma babbar kantomar dake kula da harkokin wajen ƙungiyar Catherin Ashton na Kiev domin tattauna ƙa'idojin bayar da waɗannan kuɗade
Kungiyar EU za ta kara wa'adin dakarunta a Mali
Kungiyar Tarayyar Turai ta ce za ta kara wa'adin ayyukan dakarunta dake horas da sojojin kasar Mali har ya zuwa shekarar 2016.
Matakin Tarayyar Turai bayan arangama a Kiev
Kungiyar Tarayyar Turai na nazarin takukumin da za ta kakaba wa shugabannin Ukraine sakamakon amfani da karfi da suka yi wajen tarwatsa zanga-zangar kin jinin gwamnati da ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 26.
Yunkurin warware rikicin Yukren
Kungiyar Tarayyar Turai ta dukufa wajen gano bakin zaren warware rikicin Yukren.
Sojojin Turai za su je aikin sulhu a Bangui
A ci gaba da kokarin warware rikicin yankin Afrika ta Tsakiya kungiyar EU ta zartar da tura ayarin Sojoji domin tallafa wa na Afrika da Faransa a Bangui.
Bukatar daina zubar da jini a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Majalisar Dinkin Duniya ta goyi bayan shiga tsakanin da Turai ke yi a rikicin Jamhuriya Afirka Tsakiya.
Turai za ta tura dakarunta Bangui
Turai ta ce ta yanke shawarar tura dakarunta Jamhuriyar Afirka ta Tsakiyar ne domin taimakawa wajen inganta ayyukan jinƙai
Matsalar baƙin haure masu zuwa Turai
Wani kwale-kwale ɗauke da baƙin haure daga Afirka ya yi hatsari a tekun Baharamaliya kusa da gaɓar ruwan Italiya
Riga kafin rikicin tattalin arziki a Turai
Ministocin kuɗi na ƙungiyar Tarayyar Turai sun cimma yarjejeniyar kafa wata cibiyar da za a ɗorawa alhakin duba halin da bankunan nahiyar suke ciki.
Turai ta fita daga sha'anin kasar Yukren
Kungiyar Tarayyar Turai ta sanar da dakatar da duk wata tattaunawa kan kyautata alaka da Yukren.
Taƙaddamar Turai da Rasha kan Ukraine
Putin ya miƙawa Ukraine goron gayyatar yin kasuwanci a daidai lokacin da al'ummar Ukraine ke fushi da shugaba Yanukovich kan ƙin shiga kasuwanci da Turai
Tasirin yakin Siriya ga Turai
Turai ta koka game da barazanar da yakin Siriya ke yi ga tsaron nahiyar.
Huldar cinikayya a tsakanin Turai da China
China da EU sun fara taron kulla yarjejeniyar da ta shafi harkokin zuba jari da na kasuwanci a tsakaninsu.
Taron koli ya duba matsayin Turai kan 'yan gudun hijira
Ƙasashen Turai sun buƙaci da a inganta tsaro kan iyakokinsu domin kariya da kuma tsare lafiyar 'yan gudun hijira sai dai ba su ɗauki mataki kan yadda za a shawo kan matsalar ba
Zargin Amirka da leken asirin kasashen Turai
Faransa ta bi sahun wasu kasashen Turai wajen bayyana kaduwarta bisa zargin cewar Amirka na mata leken asiri.
Lampadusa
Lampedusa
Shawo kan matsalar bakin haure a Turai
Shugaban Hukumar Tarayyar Turai zai kai ziyara Tsibirin Lampedusa domin ganewa idonsa halin da ake ciki, bayan da wasu bakin haure suka yi hadari a Tsibirin.
Matsalar baƙin haure a cikin ƙasashen Turai
Baƙin haure da kuma 'yan gudun hijira da ke ƙoƙarin shigowa Turai ta ko wacce kafa, sun addabi ƙasashen nahiyar .
Shafin da ya wuce
Shafi 31 daga 40
Shafi na gaba