You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Halin da ake ciki a wasannin Lig-Lig na kasashen Turai
Halin da ake ciki a wasannin Lig-Lig na kasashen Turai
Putin ya ba da shawarar Ukraine ta dawo karkashin MDD
Shugaba Putin ya ba da shawarar kafa gwamnatin rikon kwarya a Ukraine karkashin inuwar MDD.
Ukraine da Rasha sun zargi juna da karya yarjejeniyar yaki
Amurka ta cimma masalaha bayan tattauna da Rasha da kuma Ukraine don dakatar da kai hari kan makamashin kasashen biyu.
EU za ta je Isra'ila kan sabbin hare-hare a Gaza
Jami'ar jakadancin EU za ta je Isra'ila kan sabbin a hare-hare Gaza.
Gobara ta sa an rufe filin saukar jiragen sama na Heathrow
An rufe filin tashi da saukar jiragen sama na Heatrow saboda gobara da ta tashi a cibiyar da ke samarsa da lantarki.
Senegal ta kama bakin hauren Afirka da ke neman shiga Turai
Rundunar Jandarmar Senegal ta ce bakin haure 400 da ta kama sun fito ne daga Guinea, Gambiya, Côte d' Ivoire da Saliyo.
EU ta kakabawa sojojin Ruwanda da 'yan tawayen M23 takunkumi
EU ta kakabawa sojojin Ruwanda da 'yan tawayen M23 takunkumi.
Tarayyar Turai za ta zuba jarin biliyoyi a Afirka ta Kudu
Kungiyar Tarayyar Turai za ta saka jarin dala biliyan biyar a fannin tallafi da wasu ayyukan ci gaba a Afirka ta Kudu.
Tarayyar Turai ta bai wa Najeriya kudaden tallafa wa talaka
Tarayyar Turai ta bai wa Najeriya Euro miliyan 46 don taimaka wa marasa galihu a jihohin kasar guda hudu.
Turai: Karuwar cutar kyanda a 2024
An samu karuwar cutar kyanda a kasashen Turai a shekarar da ta gabata ta 2024, inji Hukumar Lafiya ta Duniya WHO.
Shirin Rana: 12.03.2025
'Yan kwallon Afirka na fadawa tarkon masu safara
Dubban matasan Afirka na fama da kaskanci sakamakon shiga hannun miyagu da sunan sama musu gurbin buga kwallo a Turai.
EU ta ware makudan kudi kan tsaronta
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce tilas Turai ta tashi tsaye ta kare kanta, ya kuma dakatar da tallafawa Ukraine.
Kungiyar EU za ta yi taron gaggawa da Zelensky
Karfafa tsaron Turai a fuskantar barazanar ballewar Amurka
Shirin Rana: 04.03.2025
Shirin Rana: 03.03.2025
Taron kawo karshen yakin Ukraine a Landan
Kasashen Turai sun tattauna hanyoyin kawo karshen yakin Ukrine da Rasha.
Shirin Safe 02.03.2025
Shirin Safe 02.03.2025
EU ta bukaci dakatar da farmakin Isra'ila a gabar yamma
EU ta bukaci dakatar da farmakin Isra'ila a yamma da kogin Jordan.
EU na neman kara karfafa alaka da Indiya
Kungiyar Tarayyar Turai, na neman karfafa alakar kasuwanci da kuma diflomasiyya da kasar Indiya.
Wasanni: Gasar ci kofin zakarun Turai
Jadawalin gasar cin kofin nahiyar Turai
Kasashen EU na taron cika shekaru uku da fara yakin Ukraine
Gwamnatocin Turai na taron cika shekaru uku na alhinin yakin Rasha da Ukraine tare kuma da jaddada goyon baya ga Kiev.
Jamusawa na zaben sabuwar gwamnati a Lahadin nan
Zaben na zuwa ne watanni bakwai kafin lokacinsa, sakamakon rushewar gwamnatin hadaka karkashin jagorancin Olaf Scholz.
Rasha: Sabon takunkumi daga EU
Kwanaki kalilan kafnin cika shekaru uku da yakin Rasha da Ukraine, kungiyar EU ta saka takunkumi ga Moscow.
EU na yunkurin farfado da hulda da Jamhuriyar Nijar
Jami’an Kungiyar Tarayyar Turai na ziyarar aiki a Nijar domin bude sabon babin hulda a kasashen Sahel bayan juyin mulki.
Shirin Rana: 17.02.2025
Hungary ta zargi Turai da yin kafar ungulu a yakin Ukraine
Hakan na zuwa ne bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya jingine Ukraine yayin tattaunawa da shugaban Rasha Putin.
Kasashen Turai za su tattauna makomar Ukraine
Tattaunawar ta biyo bayan take-taken shugaban Amurka Donald Trump ne na neman sulhunta Rasha da Ukraine ta bayan fage.
Shirin Rana: 16.02.2025
'Dole ne Turai ta taka rawar gani a kungiyar NATO'
Burtaniya ta ankarar da kasashen Turai kan hadarin tsaro da nahiyar ke fuskanta
EU za ta janye wa Syria takunkumin karya tattalin arziki
Kasashen yamma na nuna damuwa kan alkiblar da shugaban rikon kwaryar Syria Ahmed al-Sharaa zai jagoranci kasar a kai.
Shirin Rana: 12.02.2025
Tsawaita tsaron iyakokin Jamus
Gwamnatin Jamus ta tsawaita matakan bincike kan iyakokin kasar saboda dakile bakin haure.
Shirin Rana: 11.02.2025
Shirin Rana: 10.02.2025
An gano gawarwakin gomman bakin haure a Libiya
Hukumomin tsaro a Libiya sun sanar da gano gawarwakin bakin haure 28 a cikin wani kabari guda daya a tsakiyar sahara.
Babban Bankin Turai ya rage kudin ruwa
Babban Bankin Turai ya rage kudin ruwa
Kasashe EU sun cimma matsayar sabunta takunkumi kan rasha
Bayan da Hangari ta sauko daga kujerar na ki, ministocin harkokin wajen Tarayyar Turai sun tsawaita takunkumi ga Rasha
Shirin Safe 22.01.2025
Shirin Rana: 17.01.2025
Shirin Rana: 16.01.2025
Shirin Yamma: 15.01.2025
Ministocin tsaron Turai za su gana gabanin rantsar da Trump
Tattaunawar za ta mayar da hankali ne kan karfafa tsaro a Turai a lokacin da Donald Trump ke shirin fara mulki a Amurka.
An sami raguwar masu neman mafaka a kasashen Turai
An sami raguwar masu neman mafaka a kasashen Turai
Venezuela: Kalubale ga Nicolas Maduro
Kungiyar Tarayyar Turai EU, ta ayyana shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro a matsayin haramtaccen shugaba.
Siriya: Kasashen Turai na rububin ziyara
Ministan harkokin kasashen ketare na Italiya Antonio Tajani ya gana da sabon shugaban kasar Ahmed al-Sharaa.
Shirin Rana: 09.01.2025
Shirin Rana: 08.01.2025
Shirin Safe: 08.01.2025
Faransa ta gargadi Trump kan Greenland
Kasar wacce Emmanuel Macron ke shugabanta ta ce babu wanda za ta bari ya yi barazana ga wani yanki na Tarayyar Turai.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 40
Shafi na gaba