You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Majalisar Girka ta amince da kuri'ar raba gardama
Za a yi zaben raba gardama kan jadawalin ceton tattalin arzikin kasar Girka
Ziyarar Sarauniya Elizabeth a Jamus
Bukatar hadin kai tsakanin kasashen Turai
Ci gaba da neman mafita kan rikicin tattalin arzikin Girka
Kasar Girka da masu bai wa kasar rance suna sake ganawa domin magance matsalolin tattalin arziki da kasar take fuskanta
Matakan EU kan masu shigo da baki Turai
Kungiyar Gamayyar Turai EU za ta fara nuna rashin sani da dabo kan masu shigo da bakin haure ta teku daga Libiya.
Ƙasashen Turai za su sake yin taro kan Girka
Ƙasashen Turai ya su sake yin taro kan Girka
Ministocin kudin kasashen Turai za su gana kan kasar Girka
Rashin bai wa kasar Girka kudaden da take bukata zai iya jefa kasar cikin rudadin tattalin arziki
Sabanin kasashen Turai kan 'yan gudun hijira
Batun kasafin 'yan gudun hijirar a tsakaninsu ne matsalar
Sabanin kasashen Turai kan 'yan gudun hijira
Har kawo yanzu kasashen kungiyar sun kasa cimma matsaya guda kan adadin 'yan gudun hijirar da ya kamata ko wata kasa ta dauka
Faransa na shiri kan 'yan gudun hijira
Gwamnatin kasar ta Faransa dai ta amince da samar da gidaje 5,000 ga wadanda aka basu mafakar siyasa a kasar.
Matsalar 'yan gudun hijira a Turai
'Yan gudun hijira 150 izuwa 200 ke watangariri tsakanin Faransa da Italiya
Mexiko da Turai za su sabunta yarjejeniyar kasuwanci
Kungiyar kasashen Turai da Mexiko za su tattauna kan sake sabunta yarjejeniyar kasawanci
Saurari shirin yamma na 8 ga watan Yuni
Shirin ya mayar da hankali kan taron G7, musamman yadda taron ya shafi samar da ci-gaban tattalin arziki a kasashen Afirka, inda shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da takwarorin shi na Jamus da Faransa.
Tarayyar Turai ta nemi rarraba bakin haure
Kungiyar Tarayyar Turai ta nemi sake tsugunar da bakin haure
Rasha na bikin tunawa da karshen yakin duniya na II
Rasha na bikin tunawa da karshen yakin duniya na II
An sake ceto dubban bakin haure a Italiya
An sake ceto dubban bakin haure a Italiya
An yi kira da sanya adadin 'yan cirani ga EU
Hukumar EU ta yi kira da sanya adadin 'yan cirani da kasashen kungiyar za su dauka
Neman shigowa Turai ko ta wacce hanya
Kokarin dakile yunkurin bakin hauren da ke son shiga Turai ba bisa ka'ida ba.
Girgizar kasa ta halaka dubban mutane a Nepal
Kasashen duniya sun fara kai agaji wa kasar Nepal da grigigizar kasa ta yi ta'adi
Girgizar kasa ta kashe dubban mutane a Nepal
Kasashen duniya sun fara kai agaji wa kasar Nepal
Bakin haure sun mamaye tsibirin Ceuta na Spain
Kasar Mokoro ta kasance daya daga cikin wuraren da bakin haure ke wucewa
Libiya ta zama hanyar bakin haure
Dubban bakin haure ke halaka kan tekun bisa yunmkurin shiga Turai
Dole a magance matsalar ci-rani tun daga tushe
Dole a magance matsalar ci-rani tun daga tushe inji jaridun Jamus.
Afirka da Turai sun mayar da hankali kan bakin haure
Taron kasashen Afirka da Turai ya mayar da hankali kan matsalar bakin haure masu neman shiga Turai inda ake samun masu mutuwa a cikin teku
Kasashen Turai za su yi kan matsalar bakin haure
Taron tsakanin kasashen Afirka da Turai ya mayar da hankali kan matsalar bakin haure
Ministocin EU sun tattauna kan matalsar bakin haure
Sakamakon karuwar mace-macen bakin haure 'yan Afirka a tekun Bahar Rum, ministocin tarayyar Turai sun kuduri aniyar tinkara wannan matsala.
Ministocin EU sun tattauna kan bakin haure
Ministocin EU sun tattauna kan bakin haure a Luxemburg
Daruruwa sun sake mutuwa a tekun Bahrum
Daruruwa sun sake mutuwa a tekun Bahrum
'Yan gudun hijira sun rasu a gabar ruwan Italiya
'Yan gudun hijira sun rasu a gabar ruwan Italiya
'Yan matan Chibok da kyamar baki a Afirka ta Kudu
'Yan matan Chibok da kyamar baki a Afirka ta Kudu sun dauki hankalin jaridun Jamus.
Girka za ta rage kudin batarwar gwamnati
Girka za ta rage kudin batarwar gwamnati
Iyaye na gudun rigakafin yara a Ostareliya da Amirka
Iyaye na gudun rigakafin yara a Ostareliya da Amirka
Firaministan Indiya zai kai ziyara zuwa wasu kasashen Turai
Firaministan Indiya zai kai ziyara zuwa wasu kasashen Turai domin neman zuba jari.
Martanin masu sanya idanu kan zaben Najeriya
'Yan kallo na kasa da kasa sun ce zaben 2015 shi ne zabe mafi inganci a Najeriya a shekaru 16 na komawarta mulkin demokiradiya
Matsayin masu sanya idanu kan zaben Najeriya
Matsayin masu sanya idanu kan zaben Najeriya
Turai da Amirka sun amince da tattaunawa kan rikicin Libiya
Turai da Amirka sun amince da tattaunawa kan rikicin kasar Libiya
Fito na fito tsakanin 'yan sanda da masu bore
An yi hargitsi a lokacin bikin bude sabuwar cibiyar babban bankin Turai a birnin Frankfurt
Taron kasashen Turai kan Girka
Taron kasashen Turai kan Girka
Taron kasashen Turai kan Girka
Shekara guda da zaben raba gardama a Krimiya
Al'ummar yankin tsibirin Krimiya, sun kasance cikin murnar tunawa da zagayowar cikon shekara guda da zaben raba gardamar da ya basu damar komawa ga Rasha.
Shekara guda da zaben raba gardama a Krimiya
Shekara guda da zaben raba gardama a Krimiya
Tallafin Turai kan wanzar da zaman lafiya
Amirka ta bukaci kasahen Turai da su fadada gudumawar da suke badawa wajen aiyyukan wanzar da zaman lafiya
Girka na neman tallafin daga Turai
Ministocin kuɗi na ƙasashen Ƙumgiyar EU na tattauna shirin sauye-sauye na tattalin arziki da Girka ta gabatar musu gabanin samun tallafin kuɗaɗe biliyan bakwai.
Girka na neman samun tallafin kuɗaɗe daga Turai
Girka na neman samun tallafin kuɗaɗe daga Turai
Hulda tsakanin Tarayyar Turai da kasar Kyuba
Hulda tsakanin Tarayyar Turai da kasar Kyuba
Tsaurara matakan tsaro a Turai da Amirka
Tsaurara matakan tsaro a Turai da Amirka
Tsaurara matakan tsaro a Turai da Amirka
Kungiyar Al-Shabaab ta Somaliya ta yi barazanar Kai sabbin hare hare a cibiyoyin kasuwanci na kasashen Turai da Amirka.
Girka ta sami karin wa'adi na watanni hudu
Wakilan kasashen Turan da ke amfani da takardar kudin euro ne suka tabbatar da hakan bayan da suka gana ranar talata da rana
'Yan sandan kasar Denmak sun kama mutane biyu
'Yan sandan kasar Denmak sun kama mutane biyu
EU: Kokarin warware rikicin Ukraine
Tarayyar Turai na kokarin ganin cewar bata yi aikin kawai ba a wannan yunkuri
Hukumomin kasar Girka na ci gaba da ziyara a Turai
Hukumomin kasar Girka na ci gaba da ziyara a Turai
Shafin da ya wuce
Shafi 29 daga 40
Shafi na gaba