You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ostiriya da Jamus na daukar tsauraran matakai
Kasashen nahiyar Turai na fitar da sababbin matakai kan yadda za su tunkari batun 'yan gudun hijira da bakin haure da ke ci gaba da kwarara nahiyar.
Sababbin matakai kan 'yan gudun hijira
Batun 'yan gudun hijira a Turai na ci gaba da daukar hankali.
MDD ta bukaci Turai kan tsari mai kyau ga 'yan gudun hijrah
An yi kira da samar da nagartaccen tsari kan tafiyar da matsalolin 'yan gudun hijira.
Hangari ta dauki mataki a kan 'yan gudun hijira
Bakin haure za su fuskanci dokar ta baci a Hangari
Kimanin 'yan gudun hijira dubu 450 sun shigo Jamus a bana
Sigmar Gabriel na jam'iyyar SPD ya ce ya zama wajibi a samar da halattattun hanyoyin shigowa Turai.
Hukumar EU ta bukaci yin adalci kan batun 'yan gudun hijira
Juncker ya nuna bukatar daukar matakn bai daya kan 'yan gudun hijira.
Hukumar EU ta bukaci yin adalci kan batun 'yan gudun hijira
Juncker ya nuna bukatar daukar matakin bai daya kan 'yan gudun hijira tsakanin kasashen EU.
Turai: Matakin dole ga karbar bakin haure
Wasu shugabannin kasashen Turai sun soma bayar da shawarar daukar matakin bay daya na tsugunar da 'yan gudun hijira
An nemi taimakon kasashen duniya kan matsalolin hijira
Ana ci gaba da mahawara kan shawo kan matsalolin bakin haure da 'yan gudun hijira a duniya
Za'ayi mahawara kan matsayin 'yan gudun hijira
Sabanin ra'ayi kan karbar 'yan gudun hijira a Turai tsakanin kasashen Turai
'Yan gudun hijira na ci gaba da isa Jamus
Gwamnatin hadaka ta Jamus ta amince da kara yawan kudin tallafin da ake bai wa 'yan gudun hijira da suka shigo kasar Domin neman mafaka.
'Yan gudun hijira na ci gaba da tururuwa zuwa Turai
Jamus ta amince da kara kudin taimakon 'yan gudun hijirar da suka shigo kasar.
Shirin DW na rana na 07-09-2015
A cikin shirin muna dauke da wani rahoto kan tururuwar da 'yan gudun hijirar da suka shigo Turai ke yi zuwa kasar Jamus inda mahakunta suka kara yawan kudaden taimaka wa bakin
Ku saurari shirin safe na DW Hausa
A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da Sharhunan Bayan Labarai inda a ciki za ku ji sharhi kan batun kwararar 'yan gudun hijira zuwa nahiyar Turai.
'Yan gudun hijira na ci gaba da isa Jamus
Jamus da Ostiriya na ci gaba da karbar bakin haure
Vladamir Putin ya ce Rasha tuni ta hango matsalar a Turai
Matsalar 'yan gudun hijira a Turai tuni aka yi hassashenta a cewar shugaba Putin na Rasha.
'Yan gudun hijira na riguntsminin zuwa Jamus
Sun yi ta damben shiga wani jirgin da suka zaci ya fito yammacin Turai ne ashe ba nan ya nufa ba.
Sabanin ra'ayi a Turai kan makomar 'yan gudun hijira
Tun bayan da Turai ta ce kowace kasa ta dauki wani kaso na 'yan gudun hijira, wasu kasashen suka ce a kai kasuwa
Neman mafita ga batun 'yan gudun hijira
Hotunan 'yan gudun hijirar da suka rasu a teku na tayar da hankali.
Hangari ta nemi mutunta dokokin zirga-zirga na kasashe Turai
Kasar Hangari ta nemi girmama dokokin kasashen Turai kan bakin 'yan gudun hijira inda ta bukaci su yi rigista kamar yadda tsarin ya tanada.
Shirin yamma na 30 ga watan Agusta
Har yanzu dai batun 'yan gudun hijira na daukar hankali a Turai, haka nan kuma tsugunne ba ta kare ba a kasar Lebanon dangane da shara bola
Turai za ta yi taro kan 'yan gudun hijira
Kasashen Turan dai na ganin dole ne su kawar da wannan matsala cikin gaggawa.
Gano gawarwakin bakin haure a gabar ruwan Libiya
An ceto bakin haure sama da 430 a gabar ruwan Libiya
Fanta Diallo - 'Yar fafutuka daga Senegal
Dubban matasa a kasar Senegal ke kokari ko ta halin kaka wajen ganin sun shigo Turai.
Bakin haure na kara kwarara zuwa neman mafaka a Turai
Ana ci gaba da fuskantar kwararar bakin haure da ke neman mafaka a nahiyar Turai
Matakin bai daya kan 'yan gudun hijira
Faransa da Jamus sun goyi bayan Tuari ta dauki alhakin masu gudun hijira.
Kokarin shawo kan matsalar bakin haure a nahiyar Turai
Kafa sabuwar rundunar 'yansandan kasashen Birtaniya da Faransa kan matsalar bakin haure a nahiyar Turai.
Tallafi ga ƙasashen da ke fama da bakin haure
Tarayyar Turai za ta taimaka wa ƙasashen da ke fama da bakin haure
Magance shigar bakin haure zuwa Turai daga Nijar
Kungiyoyin fararen hula da na matasa a Nijar sun kaddamar da wani shiri da ke nuna illar shiga Turai ta barauniyar hanya wanda a yanzu haka ya zama ruwan dare.
Magance shigar bakin haure zuwa Turai daga Nijar
Kungiyoyin fararen hula da na matasa a Nijar sun kaddamar da wani shiri da ke nuna illar shiga Turai ta barauniyar hanya
Hannayen jari a Girka sun fara farfadowa
A cewar masu kula da hada-hadar hannnayen jarin na birnin Athens darajar hannayen jarin bankunan kasar na farfadowa.
Saurari shirin rana na DW na ran 04 ga watan Augusta 2015
A cikin shirin za'a ji cewa matasa masu shiga kungiyar IS daga nan Turai na cike da nadamar shigarsu kungiyar, inda suka ce ayyukanta basu dace da matasa ba.
Hukumar IMF za ta tsame hannu daga shirin ceto Girka
Hukumar Bada Lamuni ta Duniya za ta tsame hannu a cikin shirin ceto Girka.
Hakan Shugaba Nkurunziza na Burundi ya cimma ruwa.
Ko menene makomar Burundi bayan lashe zabe da Shugaba Nkurunziza ya yi?
Saurari shirin rana na ranar 18 ga watan Yuli 2015
A ciki akwai fafatawar da aka yi a gabashin Ukraine da neman sasanta rikicin siyasar kasar Burundi da shirin Ciniki da Masana'antu gami da shirn Amsoshin Takardunku.
Kungiyar Tarayyar Turai ta amince da bai wa Girka rance
Daukacin kasashen Tarayyar Turai suka amince da kudirin ceto tattalin arzikin kasar Girka
Hatsarin jirgin ruwan 'yan gudun hijira
Mutane sama da 150,000 suka je Turai ta teku a wannan shekarar
Shirin sashen Hausa na DW. Alhamis 16 ga watan Yuli 2015
A cikin shirin bayan Labaran Duniya akwai rahotanni kan sababbin hare-haren 'yan kungiyar Boko Haram a Najeriya da Nijar dama batun ceto tattalin arzikin kasar Girka. Akawai shirinmu na Siyasa da na Al'adu.
Gwamnatin Girka ta gabatar da wata doka ga Majalisa
Girka na kokarin samar da wani ingantaccen tsari ga abokan huldarta na Turai.
Girka da Turai sun cimma matsaya
Wannan mataki zai ba wa Girka damar samun karin kudaden rance a karo na uku domin gudun talaucewa
Turai sun cimma shirin ceton Girka
Wannan mataki zai ba wa Girka damar samun karin kudaden rance a karo na uku domin gudun talaucewa.
Turai da Girka sun cimma matsaya.
Yanzu dai Girka na nan daram a EU
Majalisar dokokin Girka ta amince da shirin tsimin gwamnati
Sabbin matakan tsuke bakin aljihun sun samu gagarumin goyon bayan wakilan majalisar dokokin ta Girka.
An cafke wasu da ake zargin 'yan kungiyar IS ne a Turkiya
IS na ci gaba da hure wa al'umma kunne domin samun karin mambobi
Saurari shirin safe na 08 ga watan Yuli
Shirin ya duba batun tsaro a yankin yammacin Afirka da Sahel, ya kuma tabo batun bashin Girka, inda ake sa ran yau firaministan Girka Tsipras zai kasance a majalisar dokokin Turai
Matsayin kasashen Turai kan sakamakon zaben Girka
Wasu kasashen Turai sun nuna wajibcin jerawa da Girka a rukunin kasashen da ke amfani da takardar kudin Euro yayin da wasu ke neman a dakatar da ita daga gamayyar.
Matsayin kasashen Turai kan zaben Girka
Wasu kasashen Turai sun nuna wajibcin jerawa da Girka a rukunin kasashen Euro yayin da wasu ke neman a dakatar da ita.
Masu zaben Girka sun yi watsi da shirin ceto tattalin arziki
Ministan kudin Girka Yanis Varoufakis ya yi murabus daga bakin aiki, duk da nasarar da gwamnati ta samu.
Ci gaba da kai ruwa rana kan rikicin bashin Girka
A ranar Lahadi 'yan Girka za su gudanar da kuri'ar raba gardama kan bashin kasarsu.
Yawancin 'yan gudun hijirar suna bi ta Bahar Rum
'Yan gudun hijira fiye da dubu 130 suka tsallake tekun Bahar Rum a bana- UNHCR
Shafin da ya wuce
Shafi 28 daga 40
Shafi na gaba