You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Karuwar 'yan gudun hijira a Jamus
Bukatar tura sojojin kan iyakar kasashen Turai, domin matsalar kwararan 'yan gudun hijira
Turai: China na karan tsaye kan matsalolin yana yi
Arias Canete ya zargi China da kin amincewa shawarwarin da aka gabatar don cimma rage hayaki mai guba
EU za ta baiwa Turkiya makudan kudade kan 'yan gudun hijira
Turai da Turkiya za su hada kai domin shawo kan matsalar 'yan gudun hijira.
Matsalar tsaro da rikice-rikicen siyasa sun zafafa a duniya
Mali da Tunisiya da Nijar da Turai na fama da harin 'yan tarzoma, yayin da Turkiya ta kakkabo jirgin Rasha a kan iyaka.
Turai za ta tallafawa Mali
Kasar Jamus ta jaddada shirinta na tallafawa Mali a yaki da ta'addanci
Kasashen Turai za su dauki matakin kan shige da fice
Kasashen Turai na shirin kara matakin bincike kan iyakoki domin kare hare-haren 'yan ta'adda.
Ana ci gaba da farautar 'yan ta'adda a Turai
Faransa ta nemi hadin gwiwar kasashen Turai domin farautar yan tarzoma dake kaiwa kasar hare-hare.
Tsit na minti guda bayan hare-haren ta'addancin birnin Paris
A kasashen Turai baki daya an yi shiru don juyayin wadanda ta'addancin birnin Paris ya rutsa da su.
Batun 'yan gudun hijira da kasashen EU
Kungiyar EU na ci gaba da kokarin shawo kan matsalar kwararar 'yan gudun hijira zuwa Turai.
Saurari shirin safe 13 ga watan Nuwamba 2015
A ciki akwai martani kan taron tsakanin shugabannin Turai da Afirka kan dakile bakin haure masu shiga Turai, sannan karancin man fetur ya addabi wasu sassan Najeriya.
Sabbin matakan takaita tafiyar bakin haure daga Afirka zuwa Turai
A karshen taron kolin da suka gudanar a tsibirin Malta, bangarorin biyu sun ce kafin karshen shekara ta 2016 za su kammala aiki da shirin da suka kaddamar, ciki har da kirkirar wani asusu na miliyoyi dubbai na Euro.
Kokarin EU wajen shawo kan matsalar bakin haure
Tarayyar Turai da Afirka za su hada karfi wajen shawo kan kwararar bakin haure zuwa Turai.
Magan ce matsalar 'yan gudun hijira Afirka zuwa Turai.
Za a fara wani taron Afirka da Turai a Malta a laraba.
Karfin katanga ko kuma shinge
Kasashen Turai na ci gaba da rufe kan iyakokinsu, abin da ake ya yi yanzu a duniya.
Turai na tattauna batun 'yan gudun hijira
Matsalar 'yan gudun hijira ya addabi kasashen Turai.
Badawi ya samu lambar yabo ta Sakhrov ta Tarayyar Turai
Shi dai Raif Badawi an yanke masa hukuncin daurin shekaru goma a gidan kaso a Saudiyya.
Fargaba saboda 'yan gudun hijira a Turai
Kasashen Turai na ganin kalubalebn 'yan gudun hijira mafi girma tun bayan yakin duniya na biyu.
EU za ta gina matsugunan 'yan gudun hijira
Sabon yunkurin magance matsalar 'yan gudun hijira a Turai.
Saurari shirin DW na yamma 25.10.2015
Kana a ji shirin wasikun masu saurare da Ra'ayoyin malamai.
Saurari shirin yamma na 24.10.2015
Kana aji shirin Ra'ayoyin Malamai
An bukaci dakile kwararar 'yan gudun hijira a Turai.
An soki kasashen gabashin Turai kan bude iyakokinsu ga yan cirani
Turkiya ta yi fatali tallafin EU
Karkashin yarjejeniyar da suka cimma, Turkiya za ta dauki alhaki na dakile ayyukan dillalai masu fasakaurin al'umma.
Tarayyar Turai za ta cire takunkumi da ke kan Iran
Cire takunkumin yana da nasaba da yarjejeniyar da aka amince da tsanin manyan kasashen duniya da Iran.
Jawabin Angela Merkel a majalisa kan batun neman mafaka
Kokarin samar da dokoki na bai daya wajan tantance 'yan gudun hijira na hakika.
Jawabin Angela Merkel a majalisa kan batun neman mafaka
A wani mataki na neman samun tsari na bai daya kan masu neman mafaka tsakanin kasashen Turai Shugabar gwamnatin Jamus ta gabatar da jawabi a majalisar dokokin kasar.
Har yanzu 'yan gudun hijira na bukatar taimako
Matsalar 'yan gudun hijira da siyasar nahiyar Turai
An tsare bakin hauren Afirka da dama a Libya
A kullum daruruwan 'yan Afirka ke kokarin gwada sa'arsu ta shigowa Turai daga Libya.
Tarayyar Turai na shirin gaggauta korar 'yan gudun hijira
EU za ta ninka yawan ma'aikata a hukumar tsaron kan iyakokinta wato Frontex don tantance 'yan gudun hijira na hakika.
NATO za ta kara yawan dakarunta a kasashen gabashin Turai
Kungiyar kawancen tsaro za ta dauki wannan mataki ne don dakile barazana daga Rasha.
Saurari shirin yamma na DW 05.10.2015
'Yan gudun hijira a nahiyar Turai
Turkiya da EU na duba makomar 'yan gudun hijira
Shugaban Turkiya, Recep Tayyip Erdogan na Bruessels, inda ya gana da shugabannin kungiyar hadinkan Turai.
Sake hadewar Tarayyar Jamus
Jamus ta cika shekaru 25 da sake hadewa a matsayin dunkulalliyar kasa.
Shekaru 25 da hadewar Jamus ta Yamma da ta Gabas
A ranar uku ga watan Oktoban 1990 aka sake hade Jamus ta Gabas da Jamus ta Yamma.
Rasha na tattaunawa da kasashen Turai
Hakan na zuwa bayan mahukuntan na Moscow na kara hari kan IS a Siriya.
Taron koli kan 'yan gudun hijira a Jamus
Jamus ta amince da bayar da Euro miliyan 4,000 don kula da matsalar 'yan gudun hijira
'Yan gudun hijira na cigaba da shiga Turai
Shugabar gwamnatin Jamus ta nemi a magance abubuwan da ke sanya yin gudun hijira.
EU ta himmatu kan makomar 'yan gudun hijira
Tsawon sa'o'i bakwai shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Turai EU suka kwashe suna tattaunawa kan batun.
Saurari shirin safe na ranar 24 ga watan Satumba 2015
A ciki akwai bukukuwa na Sallah da mabiya addinin Musulunci ke yi inda aka kai hari a kasar Yemen, sannan an mayar da gwamnatin Burkina Faso da sojoji suka kifar.
Shirin DW Hausa na rana. 23.09.2015
A cikin shirin bayan Labaran duniya muna tafe da rahoto kan amincewa da batun kasafta 'yan gudun hijira da kungiyar Tarayyar Turai EU ta yi da asauran rahotannin da shirye-shiryenmu.
Karin iko ga sojojin Hungary kan 'yan gudun hijira
Kasashen Turai na laluben hanyoyin magance matsalar 'yan gudun hijira da ke barazanar zama gagarabadau.
Tarayyar Turai ta cimma matsaya bisa batun muhalli
Kafin zaman taro kan muhalli na birnin Paris, ministoci 28 na Tarayyar Turai sun cimma matsaya.
Adadin 'yan gudun hijira masu zuwa Turai zai karu
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta yi hannunka mai sanda ga Tarayyar Turai kan batun 'yan gudun Hijira.
Matsalar 'yan Gudun hijira a Turai
Halin 'yan gudun hijira ke ciki a kan iyakokin Turai
Saurari shirin yamma na ranar 16 ga watan Satumba 2015
A ciki akwai maganar sojoji sun yi garkuwa da shugaban kasar Burkina Faso, sannan majalisar dokokin kasar Nepal da gagarumin rinjaye ta amince da sabon kundin tsarin mulki.
'Yan gudun hijira sun fara isa kasar Kwuroshiya
'Yan hijira za su lakume makudan kudaden Jamus, yayin da ake neman mafita kan matsalar tsakanin kasashen Turai.
Saurari shirin yamma na ranar 15 ga watan Satumba 2015
A ciki akwai ziyarar Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a kasar Faransa, sannan Saudiyya ta samu katafaren kamfanin gine-gine na kasar da sakacin da ya janyo hadari a birnin Makka.
Za a sake taron ministocin cikin gida na kasashen Turai
Ministocin cikin gida na kasashen Turai da suka gaza samar da mafita kan raba masu neman mafaka za su sake taro.
Jamus na son a kasafta 'yan gudun hijira
Jamus ta bukaci a matsa lamba ga kasahen Turai don su amince da raba daidai na 'yan gudun hijirar
Saurari shirin rana na ranar 15 ga watan Satumba 2015
A cikin shirin za kuji cewar an tashi baram-baram a taron ministocin kungiyar Tarayyar Turai kan makomar yan gudun hijira da ke kwarara a Turai.
Hangari ta rufe killace da Sabiya
Daruruwan bakin haure sun fara watangariri a kan yakar Hangari da Sabiya sakamakon matakin gwamnatin Hungari.
Shafin da ya wuce
Shafi 27 daga 40
Shafi na gaba