You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Obama: Ana bukatar wata hadaddiyar nahiyar Turai mai karfi
Nahiyar Turai ta samu gagarumin ci gaba a shekaru gommai da suka wuce.
Raguwar kwararar 'yan gudun hijira zuwa Turai
Yawan 'yan gudun hijira da ke bi ta tekun Aegean zuwa Turaim ya ragu sosai.
Bukatar sauya salo a yaki da IS
Turai na nazarin matakan da suka fi dacewa kan wannan kungiya ta 'yan ta'adda na IS
Kasashen Turai na nazarin yiwuwar sauya salo a yaki da IS
Sabuwar barazanar harin ta'addanci a Turai
Hukumar kula da auna girman barazanar kai hari ta Beljiyam ta ce matakan da aka dauka ba su wadatar ba
Muhimmancin nahiyar Afirka wajen samun tsaro a Turai
An bude taron Munich kan sha'anin tsaro a birnin Addis Ababa inda aka nuna muhimmancin Afirka kan tsaro a Turai.
EU za ta hada kai da gabashin Afirka kan bakin haure
Kungiyar EU za ta tattauna da shugabannin kasashen gabashin Afirka kan batun mayar da 'yan gudun hijira.
Mataki na biyar: Fataucin 'yan matan Najeriya zuwa Turai
Wata 'yar Najeriya ta shafe shekaru tana bautar da 'yan mata a matsayin karuwai a Italiya.
Mataki na biyu na fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai
Matan sukan yi rantsuwar biyan basussukan da ake binsu a gaban mai tsafi.
Mataki na hudu: Fataucin 'yan matan Najeriya zuwa Turai
Matan Najeriya da aka yi safararsu na samun kansu cikin bauta inda suke karuwanci.
Mataki na uku na fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai
Ci gaban labarin fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai
Bin diddigin 'yan Najeriya masu fataucin dan Adam zuwa Turai
A shekara ta 2015, 'yan Najeriya dubu 20 suka nemi mafaka a Turai. Sai dai akwai karin masu yawa da ke shiga Turai ta barauniyar hanya, wasu kan kare a hannun masu tilasta su yin karuwanci. DW ta bi diddigin wata mata wadda ta amince da bada shaida kan wadanda suka tilasta mata yin karuwanci.
Kasashen Turai zasu ladaftar da masu halarta kudaden haramun
Kasashen EU zasu dauki matakan dakile ayyukan mallakar kudaden haram bayan mujallar Panama ta fallasa wasu mutane
Fara mayar da bakin haure Turkiya
Kasar Girka ta fara jigilar 'yan gudun hijira wadanda ba su cikin ka'ida zuwa Turkiya.
Mayar da 'yan gudun hijira zuwa Turkiya
Jiragen ruwan Turkiya sun soma kwasar 'yan gudun hijira daga tsibiran Girka zuwa Turkiya.
Kungiyar Amnesty ta zargi hukumomin kasar Turkiya
Amnesty International ta nuna bacin rai ga yadda Turkiya ke tozarta 'yan gudun hijira na Siriya.
Tsohon ministan harkokin wajen Jamus ya rasu
Hans-Dietrich Genscher ya rasu a gidansa da ke Wachtberg-Pech
Turai na fuskantar karuwar hare-hare
Harin ta'addanci a Brussels ya girgiza Turai.
Tsaurara matakan tsaro bayan harin Brussels
Shugabannin kasashen Duniya na ci gaba da jajantawa ga al'ummar Beljyam
Turai: Tsaurara matakan tsaro bayan harin Brussels
Shugabannin ƙasashen duniya na ci gaba da jajanta wa ga al'ummar Beljiyam bayan harin da aka kai
Turai za ta mayar da 'yan gudun hijira
Za a fara aiwatar da yarjejeniyar mayar da 'yan gudun hijira gida daga kasar Girka.
Saurarai shirin yamma na DW Hausa
Shirin yammam na sashen Hausa na DW: Talata 16 ga watan Maris, 2016.
'Yan gudun hijira daga Girka sun doshi Macedoniya
Bayan zama na kwanaki cikin mawuyacin hali, 'yan gudun bhijirar sun doshi kasar Macedoniya.
'Yan gudun hijira dubu 13 a kan iyakar Girka
An gudanar da zanga-zangar nuna adawa da halin rayuwar 'yan gudun hijira kan iyakar Girka da Masadoniya
Saurari shirin rana na DW Hausa 05.05.16
A cikin shirin namu, za ku ji yadda shugabannin kasashen Turai da shugaba Vladmir poutin na Rasha ke samun sabannin ra'ayi a game da batun shirya zabe a Siriya. Ministan cikin gida na Jamus Thomas de Maiziere da takwaransa na Italiya Angelino Alfano sun rububtawa kwamitin Tarayyar Turai wasika a kan bukatar a amince da tsarin bai daya na yin rejistar 'yan gudun hijira.
Tattaunawar EU da Turkiya kan 'yan gudun hijira
Mista Tusk ya ce bai da ce ba masu son shiga Turai saboda batu na tattalin arziki su haifar da matsala a EU.
Takaddama kan matsayin Birtaniya a kasashen Turai
Wata sabuwar dan-barwar siyasar kasancewar Birtaniya cikin kungiyar tarayyar kasashen Turai ta barke yayin da ake shirin zaben raba gardama bisa lamarin.
Takaddama kan matsayin Birtaniya a Turai
Wata sabuwar dan-barwar siyasar kasancewar Birtaniya cikin kungiyar tarayyar kasashen Turai ta barke.
Shirin yamma na ranar 17.02.2016
Faduwar darajar Naira da zanga-zanga kan fyade a Chadi na daga cikin rahotannin shirin.
EU na cikin hali na gwajin karfinta a matsayin dunkulalliya
Merkel ta ce a guji bin gurguwar alkibla dangane da matsalar 'yan gudun hijira.
EU ta yi barazanar katse hulda da Burundi
Ministoci 28 na harkokin waje na kungiyar Tarayyar Turai sun amince da daukan mataki kan Burundi.
Matan da aka yi wa kaciya ka iya samun mafaka a Turai
Yara matan da aka haifa a Turai ma ba su tsira daga wannan al'ada ba
Har yanzu akwai iyaye da suka kawo al'adar kaciya a Turai
Kokarin tallafawa 'yan gudun hijiran Siriya
Manyan kungiyoyi da wasu kasashen duniya sun hallara domin tattara kudaden tallafi.
Kokarin tallafawa 'yan gudun hijiran Siriya
A wannan Alhamis din nan ce kungiyoyin kasa da kasa gami da wasu kasashen duniya suka hallara a birnin London domin tattara kudaden da za a taimaka wa 'yan gudun hijirar Siriya.
Shirin rana na DW 03.02.2016
Najeriya za ta tallafa a yaki da kwararar bakin Afirka zuwa Turai a cewar shugaba Buhari.
Buhari na son kawar da kwararar 'yan cirani
Buhari ya bayyana wa 'yan majalisar Turai cewar gwamnatinsa za ta bukari hadin kan Turai don magance 'yan cirani
Shugaban Najeriyar ya nemi agajin Turai wajen shawo matsalar
Kungiyar EU ta samar da mafita kan Birtaniya
Batun ci gaba da kasancewar Birtaniya cikin EU na daukar hankali
Fatan samun kyautatuwar rayuwa na dusashewa a Girka
Shekara guda da mulkin Syriza a Girka, har yanzu al'ummar kasar na cikin kuncin rayuwa.
Fatan samun kyautatuwar rayuwa na dusashewa a Girka
Shekara guda da mulkin gwamnatin jam'iyyar Syriza a Girka, har yanzu al'ummar kasar na cikin kuncin rayuwa.
Duniya na fuskantar barazanar 'yan gudun hijira
Tattalin arzikin duniya na fuskantar kalubale sakamakon matsaloli da suka hada da na Ta'addanci.
Hare-haren ta'addanci a Turai
Tsawon shekaru 10 ke nan da hare-haren ta'addanci daki-daki na masu rajin kishin addinin Islama ya girgiza nahiyar Turai
An yi wa 'yan gudun hijira sama da miliyan rijista a Jamus
Kimanin mutane sama da miliyan daya ne aka yi musu rijista a shekara ta 2015.
Bikin sabuwar shekara cikin tsaro a Turai
Kasashen Turai sun dauki matakan tsaro a daidai lokacin da al'ummomi ke tsaka da shagulgulan sabuwar shekara ta 2016.
Turai na fuskantar gagarumar matsalar 'yan gudun hijira
Yawan 'yan gudun hijirar da ke tssallakawa Turai ya karu a wannan shekarar.
Shirin yamma na DW 17.12.2015
EU ba zata goyi bayan matakan Birtaniya kan 'yan gudun hijira ba
Shirin rana na DW 17.12.2015
Zanga-zangar 'yan adawar Niger a Turai
Turai ta bukaci kawo karshen yamutsin Burundi
Tarayyar Turai ta bukaci matakan kawo karshen rashin zaman lafiya da ake samu a kasar Burundi.
Kakudji dan Afirka mai wakokin Opera
Kakudji da 'yan kidansa sun kware a fagen gwama al'adun Kwango da kuma salon kidan kasashen yamma. Wannan salo ne ya sa Serge Kakudji zama daya-dayan dan Afirka da ya kware a fannin wakokin opera.
Shafin da ya wuce
Shafi 26 daga 40
Shafi na gaba