You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
EU: Za mu tallafa wa al'ummar tafkin Chadi
Tarayyar Turai za ta tallafa wa al'ummar da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu a yankin Tafkin Chadi
Shirin rana na DW (05.08.2016)
A Nijar matan soji da aka halaka mazajensu a filin daga ke kokawa da rashin kulawar gwamnati.
Takaddamar Turkiya da Tarayyar Turai EU
Turkiya ta yi barazanar dakatar da yarjejeniyarsu da EU a kan 'yan gudun hijira.
Indunusiya: Za a hallaka masu safarar kwaya
Wannan kisa dai ya zama karo na uku karkashin gwamnatin Shugaba Joko Widodo.
Siyasa kan makomar masu neman mafaka a Jamus
Hare-haren da aka kai a Jamus sun janyo sake duba hanyoyin zaman 'yan gudun hijira a kasar tsakanin 'yan siyasa da sauran mutane.
Sabon tsinkayen IMF kan tattalin arzikin duniya
Kasashen Afirka na Kudu da Sahara na daga cikin masu fuskantar kalubalen koma baya.
Turai ta soki matakin nada Boris Johnson
An zargi Boris Johnson sabon ministan harkokin wajen Birtaniya da kasancewa makaryaci kana maras alkibla.
An fitar da sabuwar gwamnati a Birtaniya
Sabuwar shugabar gwamnatin Birtaniya ta fitar da majalisar ministocinta.
John Kerry zai fara yin ziyarar aiki a Turai
Da farko kerry zai yadda zango a birin Paris na Faransa,kafin ya isa a birnin Moscow na Rasha
Bukatar dakatar da cin zarafin Zabiya
A kasashe da dama na nahiyar Afirka wasu Zabiya na fuskantar cin zarafi har ma da camfa su.
Birtaniya ta ya da kwallon mangwaro
Birtaniya ta fice daga cikin kungiyar Tarayyar Turai wato EU, sai dai fa akwai sauran rina a kaba.
Saurari shirin yamma na DW Hausa (29.06.16)
Sabanin ra'ayi tsakanin tsoffi da sabbin wakilan Kungiyar Tarayyar Turai kan Birtaniya
Yanayin azumi a Jamus
Yanayin azumi a nahiyar Turai,ya sha ban-ban da Afirka.
Shugabannin Turai na taro ba Birtaniya
Ministar Scotland Nicola Sturgeon na halartar taron Tarayyar Turai a karon farko, ba tare da bayyanar Birtaniya ba
Saurari shirin yamma na ranar 28 ga watan Yuni 2016
A ciki akwai rahoton asusu kula da yara na duniya kan matsalolin da yara ke fsukanta, yayin da fagen siyasa na Birtaniya ke dagulewa bayan zaben raba gardama kan fita daga kungiyar Tarayyar Turai.
Saurari shirin rana 28.06.2016
Babban hafsan sojin Najeriya, yayi martani kan zargin da ake mishi na cin hanci da rashawa.
Taron Tarayyar Turai
Kasashen Turai sun kawar da yuwuwar bayar da gata ga Birtaniya idan ta fice daga Tarayyar Turai.
Martani tun da Birtaniya ta ce za ta fice daga EU
Majalisar dokokin Birtaniya ta yi zama na farko tun bayan da kasar ta kada kuri'ar amincewa da fita daga Tarayyar Turai domin mahawa kan abin da zai biyo baya.
Saurari shirin safe na ranar 26 ga watan Yuni 2016
A ciki kasashen kungiyar Tarayyar Turai sun bukaci Birtaniya ta kaddamar da shirye-shiryen fita daga kungiyar bayan kuri'ar raba gardama, sannan gobara ta hallaka mutane 24 a Amirka.
Scotland ta nuna tirjiya da zabin Birtaniya na fata daga EU
Takaddama ta kunno kai inda yankin Scotland na Birtaniya zai kare matsayinsa a EU bayan ficewar Birtaniya.
Taron Tarayyar Turai bayan ficewar Birtaniya
Kasashen da suka jagoranci kafa Tarayyar Turai suna taro a Jamus bayan ficewar Birtaniya. daga kungiyar.
Saurari shirin safe na ranar 25 ga watan Yuni 2016
A ciki akwai taron sanin makomar Tarayyar Turai bayan ficewar Birtaniya daga kungiyar, sannan ambaliyar ruwa ta hallaka fiye da mutane 20 a Amirka.
An ceto 'yan ci rani a gabar tekun Italiya
Mutanen suna kokarin tsallakawa ne zuwa nahiyar Turai a lokacin da lamarin ya faru
Sharhi kan ficewar Birtaniya daga EU
'Yan Birtaniya sun zabi matakin ficewa daga EU, sai dai duk da haka bai kamata EU din ta bar sakamakon maras dadi ya jefa ta cikin rudani ba inji Christoph Hasselbach na tashar DW.
Sharhi kan ficewar Birtaniya daga EU
'Yan Birtaniya sun zabi matakin ficewa daga EU, sai dai duk da haka bai kamata EU din ta bar sakamakon maras dadi ya jefa ta cikin rudani ba inji Christoph Hasselbach na tashar DW.
Shirin Safe na DW na ran 24.06.2016
A cikin shirin za a ji cewa al'ummar kasar Burtaniya ta zabi fice wa daga Tarayyar Turai, a zaben rabagardaman da ya gudana a kasar na ranar Alhamis.
Birtaniya ta zabi ficewa daga Tarayyar Turai
Duk da irin hannun ka mai sanda da aka yi kan wannan batu, Burtaniya ta fice daga Tarayyar Turai.
An buda runfunan zaben rabagardama a Burtaniya
'Yan kasar Burtaniya na zaben ficewa ko ci gaba da zama a Tarayyar Turai a wannan Alhamis
Nijar: Sauya tunanin matasa masu son zuwa Turai yin ci-rani
Matashi mai amfani da shafukan intanet don jan hankali da sauya akidar matasa da ke neman zuwa Turai ba bisa ka'ida ba.
Hadin kai tsakanin Jamus da Nijar
Nijar za ta taimakawa Turai wajen dakile matsalar kwararar bakin haure.
Steinmeier: EU ka iya rushewa idan Birtaniya ta fice
Ministan harkokin wajen Jamus ya ce ficewar Birtaniya daga EU ka iya zama mafarin rugujewar kungiyar.
Ficewar Birtaniya daga EU zai janyo karin haraji
Sakataren kudin Birtaniya ya yi gargadi game da karin haraji idan kasar ta fice daga kungiyar EU.
Mummunan hali na 'yan gudun hijira a Turai
Majalisar Dinkin Duniya ta koka kan matakan da wasu kasashen Turai ke dauka kan 'yan gudun hijira
Shirin soma gasar cin kofin Turai a Faransa
Hukumomin kasar Faransa na kokarin rage radadin yajin aiki kafin soma gasar Turai.
Matakin 'yan gudun hijira na Tarayyar Turai
Hukumar kungiyar hadin kan Turai ta ce za ta bukaci ganin yarjejeniyar da za ta dace da kowace kasa a jerin kasashen da yan gudun hijiran suka fi fito.
Matakin 'yan gudun hijira na Tarayyar Turai
Hukumar kungiyar hadin kan Turai ta ce za ta bukaci ganin yarjejeniyar da za ta dace da kowace kasa.
Saurari shirin DW na yamma na 04-06-2016
A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa Shuaga Recep Tayyip Erdogan na Turkiyya ya yi barazanar kyale Turai ita kadai da matsalar 'yan gudun hijira idan Jamus ba ta canza ra'ayi ba kan batun kisan Armeniyawa.
Faransa: Yiwuwar kai harin ta'addanci
Amirka ta yi ce akwai yiwuwar fuskantar harin ta'addanci a gasar tseren kekuna ta Tour de France
Shugaban hukumar EU zai gana da Putin
A karon farko bayan Rasha ta kwace Kirimiya daga Ukraine shugaban hukumar Tarayyar zai gana da shugaban Rasha.
Real Madrid ta lashe kofin zakarun Turai
Christiano Ronaldo ne ya ci kwallon karshe da ta bai wa kungiyar tasa nasara a wasan da suka buga da Atletico
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin sashen Hausa na DW na yammacin Jumma'a 27 ga watan Mayu, 2016.
'Yan sanda dubu 70 za su tabbatar da tsaro a gasar Turai
Dubbannen 'yan sanda za su tabbatar da tsaro a gasar cin kofin kwallon kafar Turai a Faransa.
Idomeni: Sake tsugunar da 'yan gudun hijira
Girka ta ce nan da kwanaki 10 za ta kammala sake tsugunar da 'yan gudun hijirar Idomeni
Kasar Hungary na adawa da rabon 'yan gudun hijira
Batun rarraba 'yan gudun hijira na fuskantar adawa daga kasar ta Hungary.
Kananan yara na ci gaba da neman mafaka a Turai
Tashe-tashen hankula ya janyo karuwar yara masu neman mafaka a Turai
Rangadin ministocin Turai a Mali da Nijar
Ministocin harakokin wajen Jamus da na Faransa za su tattauna batun yaki da ta'addanci da shugabannin Nijar da na Mali
Jirgin ruwa ya kife da bakin haure na Afirka
Bakin haure 30 aka ceto sannan 84 suka bace sakamakon lumewar da jirgin ya yi a cikin teku a tsakanin Libiya da Turai.
Shekaru 30 bayan hadarin nukiliya na Chernobyl
Duniya ta fuskanci hadarin nukiliya da ba ta taba gani shekaru 30 da suka gabata a cibiyar nukiliyar Chernobly
Rikicin IS ya mamaye ganawar Amirka da Turai
Shugaba Barack Obama na kasar Amirka ya yi wata ganawa ta musamman da shugabannin manyan kasashen Turai masu karfin tattalin arziki, yayin ziyarar aiki da yake yi a kasar Jamus.
Shugabannin Amirka da Turai sun jaddada kudirin aiki tare
Shugaba Barack Obama na Amirka ya gana da shugabannin manyan kasashen Turai masu karfin tattalin arziki.
Shafin da ya wuce
Shafi 25 daga 40
Shafi na gaba