You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Tafiya Turai bisa hanyar doka
A Najeriya wani matashi ya dau matakan taimaka wa masu kwadayin zuwa Turai don yin tafiya bisa doka.
Kokarin dakile matasa masu son zuwa Turai daga Najeriya
Masana na bayar da shawara kan yadda mahukuntan Najeriya za su dakile yunkurin matasan kasar na zuwa Turai ci-rani.
Fataucin matan Najeriya don karuwanci a Italiya
Da yawa daga cikin matan Afirka da ke tilastawa yin karuwanci a Turai 'yan Najeriya ne.
Mali: Aljanna ga masu fataucin mutane
Farautar matasa da ke kan hanyarsu ta zuwa Turai, ana rudinsu cewar za a shige da su ta Sahara.
Senegal: Magance kaura daga tushe
Dame Sylla da ya samu horo daga kungiyar ASPAIL ya ce yana da kyakkyawar makoma a Senegal.
Senegal: Jin duriya ta karshe
Ali Koury da ya rasa dansa a cikin 'matasan Senegal da ke kaura zuwa Turai, ya kafa wata kungiya ta wadanda suka bace.
Nijar: Wadanda suka makale a Hamada
Yawancin wadanda ke tafiya sukan ci tuwon fashi ko dai saboda rashin kudi ko an kamasu.
Kasada da rai a teku don zuwa Turai
Matasan da ke daukar kasada don zuwa Turai neman aiki kan tarar babu aikin da su ke kulafuci.
Kasada da rai a teku don zuwa Turai
Matasan da ke daukar kasada ta ratsa teku don zuwa Turai kan tarar da Turawa masu takardun digiri ko digiri na biyu na kame-kamen sana'a, ballantana su da basu da takardar aiki.
EU, Italiya, Renzi, Jamus
Kasashe masu amfani da kudin Euro na fuskantar barazana bayan da 'yan Italiya suka yi watsi da zaben raba gardama.
Dan kishin kasa ya mika wuya a Ostiriya
Tabbata Alexander Van der Bellen ya lashen zaben shugaban Ostiriya inda ya kayar da dan kishin kasa.
Hankalin Turai ya karkata ga zaben Italiya
Tarayyar Turai na jiran tsammani yayin da jama'ar Italiya ke kada kuri'ar raba gardama
Fargabar Turai kan sabon salon yakin IS
Faransa ta gargadi sojojinta da yin taka tsan-tsan wajen amfani da jiragen Drone
Yunkurin dakile masu son zuwa Turai ci-rani
Masana sun fara nunar da hanyoyin da ya kamata a bi domin hana matasa tafiya Turai ci-rani daga Najeriya.
Kada kuri'a kan shigar Turkiya cikin EU
Shugaba Erdogan na Turkiya ya zargi wasu kasashen Turai da yin zagon kasa ga shirin shigar kasarsa cikin EU
Shirin kada kuri'a kan batun shigar Turkiya cikin EU
Majalisar dokoki ta Kungiyar Tarayyar Turai ta EU na shirin kada kuri'a kan batun amincewa ko kuma yin watsi da bukatar Turkiya ta shiga cikin Kungiyar.
Birtaniya: Sabbin matakan tada komadar tattalin arziki
Firaminstar Birtaniya Theresa May ta sanar da sabbin dubarun jawo hankalin kamfanonin ketare.
Ghana: Hijirar matasa zuwa kasashen waje
Ghana ta kasance daga cikin jerin kasashen Afirka da ke a sahun gaba wajen fitar matasansu zuwa kasashen waje musamman Turai da Amirka ko Saudiyya da kwadayin samun ingantacciyar rayuwa.
Saurari shirin yamma na DW 19.11.2016
A shirin bayan Labaran Duniya za a ji shirin Ku Shiga Kulob da Zabi Sonka da Ra’ayin Malamai da ke zama na musamman inda ya tattauna da wasu ‘yan gudun hijira daga Afirka zuwa Turai. Za a ji kasadar da su ka dauka.
Obama ya yi bankwana da shugabannin kasashen Turai
Sabon shugaban Amirka Donald Trump a lokacin yakin neman zabensa ya soki batun NATO da takunkumi a kan Rasha.
Shirin yamma na DW na 16.11.2016
A cikin shirin za a ji cewa shugaban Amirka Barack Obama ya iso a kasar Jamus a ziyara da ya soma da ke a matsayin ta bankwana, inda zai gana da Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel kafin ya tattauna da wasu shugabannin kasashen na Turai
Obama zai fara ziyara a wasu kasashen Turai
A gobe Litinin ne ake sa ran shugaban kasar Amirka Barack Obama zai soma wata ziyara a kasashen Turai
Faransa ta nemi sanin matsayin Trump kan siyasar ketare
Kasashen Tarayyar Turai na bukatar sanin sabuwar dangantakarsu da Amirka.
Tarayyar Turai ta gayyaci Trump taro
Tarayyar Turai ta ce a shirye take ta yi aiki tare da sabon zababben shugaban Amirka Donald Trump.
Saurari shirin rana na DW Hausa
Shirin rana na DW Hausa. Litinin: Bakwai ga watan Nuwamba, 2016
Erdogan ya zargi Tarayyar Turai da taimakon ta'addanci
Shugaban ya ce kasashen yamma masu sukar lamiri kada su tsoma baki a cikin abin da bai shafe su ba.
Tarihin kyautar Nobel
An shafe sama da shekaru 100 ana bayar da kyautar Nobel ga mutanen da suka yi fice da bayar da taimako a wasu fannoni.
Sudan: Dokar yaki da bakin haure zuwa Turai
Bakin haure kimanin miliyan uku na haramar zuwa Turai daga Sudan.
Tagomashi a shirin kasuwancin Turai da Kanada (CETA)
Tattaunawar cinikayya tsakanin Kanada da Kungiyar Tarayyar Turai (CETA) mutane miliyan 500 a Turai za su mora.
Tagomashi a shirin kasuwancin Turai da Kanada (CETA)
Yarjejeniyar cinikayyar ta CETA za ta bude kasuwa ga mutane miliyan 500 a Turai.
Yunkurin dakile shiga Turai daga Najeriya
Wata kungiya ta Najeriya na neman hana matasa shiga Turai ta hanyar baya.
Faransa na rufe sansanin Calais
Bakin haure na nuna rashin jin dadin su da rufe sansanin Calais da ke bakin ruwa.
Matsin lamba ga Rasha kan Aleppo
Kungiyar Tarayyar Turai ta sha alwashin kakakbawa Rasha sababbin takunkumi a kan rikicin Siriya.
Fafutikar yaki da fataucin jama'a a Najeriya
Tarayyar Turai da hukumar yaki da safarar mutane a Najeriya na aiki dan gano sababbin hanyoyin hana fataucin mutane.
Fafutikar yaki da fataucin jama'a a Najeriya
Turawan Yamma da hadin gwiwar hukumar yakar safara ta mutane a Najeriya na can na nazarin sababbi na dabaru na rage radadin matsalar da ke neman tsallakawa har ga siyasa a cikin kasashen Turai.
Shirin rana na Dw Hausa (18.10.16)
Yunkurin kiasashen Turai da Najeriya wajen yaki da fasa kwaurin mutane da tafiya zuwa Turai.
Bakin haure 30 sun hallaka kan hanyar zuwa Turai
Bakin haure 30 sun hallaka yayin da aka ceto 150 wadanda ke kan hanyar zuwa Turai kimanin mutane 600 ke jirgin ruwan.
Saurari shirin safe na 16 ga watan Satumba 2016
A ciki akwai A karon farko wakilan kungiyar tarayyar Turai suna taron koli ba tare da wakilcin Birtaniya ba kana wakilan majalisar Dinkin Duniya ya ziyarci Jamhuriyar Nijar.
Takun saka kan yarjejeniyar cinikayya ta TTIP
Yarjejeniyar cinikin maras shinge da ake shirin kullawa tsakanin Amirka da kasashen Tarayyar Turai wato TTIP na iya rage yawan kudaden da kamfanoni da sauran bangarorin tattalin arziki ke kashewa.
Takun saka kan yarjejeniyar cinikayya ta TTIP
Masu sukar yarjejeniyar cinikayya maras shinge ta TTIP na kara yawa a Turai da Amirka.
Dambarwar haraji tsakanin Apple da EU
Apple din da gwamnatin Ireland sun ce sun ce za su daukaka kara a kan hukuncin na hukumar tarayyar Turai
Yarjejeniyar kasuwancin Amirka da Turai ta ci tura
Tarayyyar Turai ta ce Amirka na neman tilasta mata kan wasu abubuwa a yarjejeniyar ta TTIP:
Dakile kaifin kishin addini a Turai
Gwamnatocin kasashen Turai na yin nazarin kan hanyoyin yaki da tsautsauran ra'ayin addini da ke ci gaba da yaduwa a cikin kasashen na Turai.
Dakile kaifin kishin addini a Turai
Kasashen Turai na yunkuri na kawar da tsauri kishin addini don magance kai hare-hare
Jamus na zargin Turkiyya da bai wa 'yan ta'adda mafaka
Ma'aikatar cikin gida ta Jamus ta yi imanin cewar Turkiyya ta maida kanta zuwa wani dandalin aiyukan tarzoma.
Kokarin magance kwararar bakin haure daga tushe
Kokarin magance kwararar bakin haure daga tushe
Saurari shirin yamma na DW Hausa (10.08.16)
Bukatar daukar matakan dakile kwararar baki daga Afirka zuwa Turai
Shirin Jamus na yaki da kwararar 'yan cirani daga Afirka
Ministan ma'aikatar hadin kan tattalin arziki da raya kasa na Jamus Gerd Müller na wani rangadi a wasu kasashen Afirka ta Yamma a wani mataki na shirin kaddamar da wani shiri na kawo karshen ci ranin 'yan Afirka a Turai
Shirin Jamus na yaki da kwararar 'yan cirani daga Afirka
Jamus ta taimaka wa Senegal da kudi Euro miliyan 10 don habaka aiyyukan hadin kai da kasar
Shirin yamma na DW na ran 05.08.2016
A cikin shirin za a ji cewa Hukumar Tarayyar Turai ta sanar da aniyarta ta karin tallafin da ta yi niyar badawa ga wadanda rikicin Boko Haram ya raba su da gidajensu.
Shafin da ya wuce
Shafi 24 daga 40
Shafi na gaba