You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
EU ta amince da daftarin ficewar Birtaniya
Daukacin shugabannin kasashen EU sun amince da jadawalin ficewar Birtaniya daga kungiyar.
Turai: Baki dubu 700 sun samu mafaka
Sama da kashi 70 cikin dari na wadanda suka nemi mafakar siyasar dai a Jamus sun sami wannan dama daga mahukuntan kasar.
Tarayyar Turai ta goyi bayan Macron
Hukumar tarayyar Turai ta bayyana goyon bayan ta ga Emmanuel Macron a karawar da za a yi tsakaninsa da Marine Le Pen.
Ko ka san tsadar kudin haya a Turai?
Tashin farashin kudin haya cikin shekaru 12 kan sanya baki biyan kusan rabin albashinsu a matsayin kudin haya duk wata.
Martanin kasashen Turai kan harin Sweden
Harin da aka kai kan babban birnin Sweden na janyo martanin kasashen duniya, musamman ma na yankin Turai.
Zargin amfani da guba a rikicin Siriya
Ana zargin gwamnati Siriya da amfani da sinadari mai guba cikin yakin basasan kasar.
Takaddamar Turkiyya da kasashen Turai
Gwamnatin Turkiyya ta ce Turkawa mazauna ketare su yi zaben raba gardama duk da kin amince mata da aka yi.
Annobar cutar bakon dauro a Turai
Cutar bakon dauro ta kashe mutane 17 a kasashen Italiya da Romaniya a watan Janerun wannan shekara
'Yankin Scotland na neman ballewa daga Birtaniya
Yankin na Scotland dai na adawa da ficewar Britaniya daga Tarayyar Turai.
Shugabannin Turai sun Jaddada hadin kan EU
Shugabannin Turai na EU sun jaddada alkawarinsu na hada kan kungiyar, a ranar da yarjejeniyar Rome ke cika shekaru 60
Shekaru 60 da yarjejeniyar birnin Rome
Tunawa da zagayowar ranar cika shekaru 60 da saka hannu kan yarjejeniyar birnin Rome na Italiya wadda ta zama sassalar samun kungiyar Tarayyar Turai.
Shekaru 60 da sa hannu kan yarjejeniyar birnin Rome
An kulla yarjejeniyar ne jim kadan bayan yakin duniya na biyu domin kare sake samun wani yakin.
Erdogan ya soki lamirin kungiyar EU a cikin wani jawabi
Turkiyya za ta sake yin nazari kan dangantakarta da kungiyar EU bayan kuri'ar 16 ga watan Afrilu.
Aski ya kai gaban goshi kan ficewar Birtaniya daga EU
A cikin watan Afrilu EU za ta yi taron koli na musamman kan ficewar Birtaniya daga tarayyar Turai.
Za a kammala kasafin kudin Najeriya cikin wannan wata.
Cikin shirin za aji mahukunta a Najeriya sun yi alkawarin kammala kasafin kudin kasar cikin wannan wata na Maris.
Holland: Zaben 'yan majalisar dokoki
Sama da mutane miliyan 12 da suka cancanci zabe a kasar Holland ne ke kada kuri'unsu a zaben kasar.
Hukuncin kotun EU kan haramcin dankwali
Kungiyoyin addini da na kare hakkin dan Adam sun yi soki hukuncin kotun Turai kan haramcin daura dankwali a wurin aiki,
'Yan Afirka na fuskantar matsala a Turai
'Yan Afirika da ke zaune a kasashen Turai ba bisa ka'iba ba na cin karo da kalubale wajen samun horo ko aiki.
Turkiya ta katse dangantaka da kasar Holland
Dukkanin kasashen dai na Jamus da Holland sun hana ministoci na kasar Turkiya gudanar da gangami.
Za a karfafa hadin a cikin Kungiyar tarrayar Turai EU
Kasashen sun bayyana haka ne a taron kungiyar da aka kammala a yau a birnin Brussels na Beljiyam
Donald Tusk zai ci gaba da jagoranci a EU
Shugabannin kasashen Turai sun sake zaben Donald Tusk a matsayin shugaban hukumar hadin kan Tarayyar Turai.
Tarayyar Turai: Tusk ya yi tazarce
Kungiyar Tarayyar Turai: Donald Tusk ya yi tazarce a matsayin shugaban Majalisar Hadin kan Turai.
IOM za ta mayar da 'yan ci rani gida
Kokari na dakile kwarar 'yan ci rani daga kasashen Afirka zuwa nahiyar Turai.
Kokarin Turai na dakile bakin haure
FRONTEX ya sanar da kafa wani rashe da zai saka ido don dafawa kokarin shanyo kan matsalar kwararar bakin haure
Kokarin Turai na dakile bakin haure ta Nijar
Shugaban hukumar gadin gabar ruwan Turai FRONTEX ya sanar da kafa wani rashe da zai rinka saka ido kan bakin hauren
Shirin yamma na 20.02.2017
A cikin shirin za a ji cewa kungiyar Tarayyar Turai ta bullo da wani sabon shiri na samar da Euro bilyan 44 domin taimaka wa kasashen Afrika su rage matsaloli na raguwar samun zuba jarri a tattalin arzikinsu.
Horst Köhler: Kimar Turai na zubewa a idanun Afirka
Tsohon shugaban Jamus Horst Köhler ya ce kimar Turai na zubewa a idanun Afirka saboda kura-kurai na siyasa da aka yi, ya na mai cewa Afirka na kara samun kwarin gwiwa da karfin zuciyar taimakawa kansu da kansu.
Horst Köhler: Kimar Turai ta zube a idanun Afirka
Tsohon shugaban Jamus ya ce kimar Turai ta zube a idanun Afirka saboda kura-kurai na siyasa da aka yi.
Saurari shirin yamma na 03.02.2017
An harbe wani dauke da wuka a birnin Paris na Faransa, sannan Amirka ta bayyana saka takunkumi kan wasu fannnoni na kasar Iran.
Mataki kan bakin haure a Turai
Za a dauki wasu kudirori domin dakile bakin haure masu neman zuwa Turai barauniyar hanya.
Takaddamar Afirka ta Kudu da EU
Sana'ar kiwon kaji a Afirka ta Kudu na fuskantar barazanar durkushewa.
Schulz yana da sani kan Afirka
A Jamus Jam'iyyar SPD ta tsayar da Martin Schulz tsohon shugaban majalisar Turai domin fafatawa da Angela Merkel a zaben watan Satumba mai zuwa.
Salon mulkin Trump na shan suka
Mulkin Trump na fuskantar suka da martani daga al'ummar duniya.
Martani kan salon mulkin Trump
Wasu kasashe sun fara mayar wa da Amirka martani da ma daukar matakan hana Amirkawa shiga kasarsu.
Trump kalubale ne ga Turai - Hollande
Faransa ta ce gwamnatin Trump barazana ce ga kasashen da ke nahiyar Turai.
Saurari shirin rana na 21.01.2017
A cikin shirin za a ji shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ce yi imani za a sami daidaito tsakanin kasashen Turai da sabon shugaban Amurka Donald Trump kan wasu muhimman batutuwa da suka hada da kasuwanci da sashin tsaro.
Merkel: Dangantakar Turai da Amurka
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta lashi takobin cimma daidaito da sabon shugaban Amurka
Sabon shugaba a majalisar Tarayyar Turai
Majalisar Tarayyar Turai ta zabi sabon shugaba mai ra'ayin mazan jiya.
Martanin Turai kan kalaman Trump
Trump ya jaddada janye kasarsa daga kungiyar kawancen tsaro ta NATO, ya na mai cewa kungiyar ba ta wani alfanu
Trump ya jaddada fitar kasarsa daga kungiyar tsaro ta NATO
Trump ya jaddada fitar kasarsa daga kungiyar kawancen tsaro ta NATO, ya na mai cewa kungiyar ba ta wani alfanu
Bakin haure masu neman zuwa Turai na ganin kalubale
Tafiya ce mai cike da kasada a burin zuwa Turai
Ghana: Hijirar matasa zuwa kasashen waje
A shekara ta 2016 Amirka ta maido da 'yan kasar Ghana 108 zuwa gida.
Shirin yamma na DW na 15.12.2016
A cikin shirin za a ji cewa shugabannin kasashe da na gwamnatocin Tarayyar Turai, sun gudanar da taronsu a birnin Brussels na Beljiyam ciki kuwa har da batun rikicin Ukraine, da na Siriya.
An samu ragowar kwararar bakin haure zuwa Turai
EU ta jinjina wa Nijar kan kokarin da take yi a fannin yaki da kwararar bakin haure zuwa Turai..
Kasada da rai zuwa Turai
Daruruwan 'yan Afirka na mutuwa a Tekun Bahar Rum a kokarin shiga nahiyar Turai.
Jamhuriyar Nijar ta zama hanyar wucewa
'yan ci-rani masu neman zuwa Turai sun dauki Jamhuriyar Nijar a matsayin hanya wucewa domin isa inda suka saka a gaba.
Amfani da Nijar don tafiya Turai
Bakin haure da ke kokarin shiga Turai ta teku kan yi amfani da hamadar sahara ta Jamhuriyar Nijar don kaiwa ga inda suka so a guda daga cikin kasashen da ke Turai.
Amfani da Nijar don tafiya Turai
akin haure da ke son shiga Turai ta teku kan yi amfani da hamadar sahara ta Jamhuriyar Nijar don kaiwa ga inda suka so
Sudan: Dokar yaki da bakin haure zuwa Turai
Bakin haure kimanin miliyan uku na haramar zuwa Turai daga Sudan.
Yunkurin dakile shiga Turai daga Najeriya
Wata kungiyar Najeriya na wayar da kan jama’a kan hatsarin da ke tattare da shiga Turai ta hanyar da bata dace ba.
Shafin da ya wuce
Shafi 23 daga 40
Shafi na gaba