You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An yi jana'izar 'yan ciranin Najeriya
An gudanar da jana'izar wasu mata 'yan ciranin Najeriya guda ashirin da shida da suka mutu a tekun Mediterranean.
Turai za ta dauki nauyin masana yanayi
Kungiyar masu nazarin sauyin yanayi ta MDD na fuskantar matsalar kudi bayan ficewar Amirka daga yarjejeniyar Paris.
Shirin yamma na DW na 14.11.2017
A cikinn shirin za a ji cewa shugaban hukumar kare hakin bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya Zeid Ra'ad Al Hussein, ya yi kakkausar suka kan yadda ake cin zarafin bakin haure da ake tsarewa a kasar Libiya.
Shirin safe na DW na 20.10.2017
A ci8kin shirin za a ji cewa Tarayyar Turai ta jadda matsayinta na kin shiga tsakani a bayyane a rikicin kasar Spain da yankinta na cataloniya da ke neman ballewa.
Matashin Gambiya mai kwadayin tafiya Turai
Musa ya yi yunkurin kai wa kasashen Turai amma ya gaza. Bayan shekaru takwas babu aiki, a karshe ya samu aiki a kasarsa ta Gambiya. Amma har yanzu yana son tafiya.
Shirin yamma na DW na 29.09.2017
A cikin shirin za a ji cewa kasashe da dama na Turai sun yi kira ga 'yan asalin kasashensu da ke yankin Catalonia na kasar Spain da su yi taka tsantsan gabannin zaben raba gardama mai cike da cecekuce.
Libya: Khalifa Haftar ya bukaci kayan aiki
Marshal Khalifa Haftar ya bukaci jirage masu saukar ungulu da marasa matuka domin dakile kwarar bakin haure.
EU: Tsarin sauye-sauye na Shugaba Macron
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya gabatar da tsarinsa na kawo sauye-sauye ga Tarayyar Turai.
Turai: Diesel zai kashe mutane 5000
Akwai motoci masu aikin da injinan Diesel sama da miliyan dari a yanzu haka a cikin kasashen Turai.
NATO na bukatar nazari kafin karin sojoji a Afghanistan
Kungiyar tsaro ta NATO ta bai wa kanta wata daya na yin nazari kafin daukan matakin tura karin sojoji a Afghanistan.
Libiya: Masu safarar bakin haure sun shiga matsi
Hukumomin Sabrathada ke yammacin Tripoli na kasar Libiya, sun dauki matakan yaki da masu safarar bakin haure.
Yan Najeriya na auren Visa don shiga Turai
Jamus ta sanya kafar wando da 'yan Najeriya masu shirya auren Visa domin shiga Turai
Matasan Afirka na jin jiki a hanyar Turai
A cewar rahoton (UNICEF) da hukumar da ke lura da shige da ficen baki matasan Afirka na ganin tasku.
Shirin Yamma 28.08.2017
A cikin shirin za a ji shugabanni bakwai na wasu kasashen Turai da na Afirka na gudanar da wani taro a birnin Paris na kasar Faransa kan batun matsalar 'yan gudun hijira.
Turai da Afirka sun yi zama kan 'yan gudun hijira
Shugabannin bakwai na wasu kasashen Turai da Afirka sun yi zama a birnin Paris na kasar Faransa kan 'yan gudun hijira.
Paris: Turai da Afirka na zama kan 'yan gudun hijira
Shugabannin bakwai na wasu kasashen Turai da Afirka sun yi zama a birnin Paris na kasar Faransa kan 'yan gudun hijira. Kasashen Turai sun jinjinawa kokarin da kasashen Afirka ke yi wajen dakile kwararar 'yan gudun hijira.
Afirka ta Yamma za ta yaki hijira zuwa Turai
Shugabanin hukumomin kula da shige da ficen jama’a na kasashen Afrika ta Yamma sun yanke shawarar amfani da fasahar zamani domin dakile matsaloli bakin haure da ke tururuwa zuwa kasashen ketare musamman kasashen Turai.
Afirka ta Yamma za ta yaki hijira zuwa Turai
Kasashen Afrika ta Yamma sun yanke shawarar amfani da fasahar zamani domin dakile matsaloli bakin haure
Shige da fice tsakanin Birtaniya da EU
Za a kawo karshen shige da fice ba tare da shinge ba tsakanin Birtaniya da kasashen EU a 2019
EU ta soki tarzoma a zaben Venezuela
EU ta ce rikicin Venezuela ya sanya shakku a sahihancin sakamakon zabe
Saurari shirin DW na safe na 29-07-2017
A labaran duniyar cikin shirin za ku ji cewa Amirka da kawayenta na Turai sun yi kashedi ga kasar Iran kan shirinta na nukiliya
Tarayyar Turai da Birtaniya sun kasa cimma matsaya
Har yanzu babu wani ci gaba na a zo a gani a tattaunawar ficewar Birtaniya daga kungiyar EU.
Shirin Yamma, 09.07.2017
Masu gadin teku a Libiya, sun ceto wasu da ke kokarin shiga kasashen Turai su sama da 80 a gabar da ke gabashin birnin Tripoli, yayin da wasu bayanai ke cewa akwai wasu akalla 20 da suka bata.
Taron girmamawa ga marigayi Helmut Kohl
Tarayyar Turai tab shirya gagarumin bikin ta'aziyya ga tsohon shugaban Gwamnatin Jamus Helmut Kohl.
Gasar kwallon Kwando na Turai
Kasar Spain ta dauki kofin na wannan karon bayan ta doke Faransa da ci 71 da 55
Kutsen yanar gizo ya kawo tsaiko a Turai
Satar kutsen yanar Gizo ya yi mummunan illa a Ukraine
Nijar: Bakin haure na ci gaba da mutuwa a sahara
Masu sharihi a Jamhuriyar Nijar na nuna damuwarsu kan yawan samun masu mutuwa a dajin sahara ta Agadez, inda masu kokarin zuwa kasar Libiya da zummar ficewa zuwa Turai ke gamuwa da ajalinsu.
Nijar: Bakin haure na ci gaba da mutuwa a sahara
Masu sharihi a Jamhuriyar Nijar na nuna damuwarsu kan yawan samun masu mutuwa a dajin sahara ta Agadez.
Saurari shirin rana na 22.06.2017
A cikin shirin za'aji cewa a yau ne shugabannin kasashen Tarayyar Turai ke fara wani zaman yini biyu don tattauna batun ficewar Birtaniya daga kungiyar da kuma kalubalen tsaro dake addabar su. Akwai kuma shirin siyasa na Duniya mai yayi.
EU da Birtaniya sun fara tattaunawa
Jami'in BIrtaniya kan tattaunawa da EU David Davis yace tattaunawar ta fara da armashi amma akwai kalubale a gaba.
Fitar Birtaniya daga Tarayyar Turai
Makon mai zuwa Tarayyar Turai za ta fara tattaunawar ficewar Birtaniya.
EU za ta hukunta wasu kasashen Turai
'Yan gudun hijira dubu 21 kawai suka samu karbuwa a wasu kasashen daga cikin dubu 160 da ke girke a Italiya da Girka.
Katar ta yi tir da takunkumin Larabawa
Kasar Katar ta yi Alawadai da mayar da ita saniyar ware a yankin Gulf da wasu kasashen yankin suka yi, abin da ta ce ba a yi mata adalci ba. Tuni ma dai mahukuntan Iran suka tura agaji da bada filin jiragen samansu don saukar jiragen Katar a hanyarsu ta zuwa Turai.
Sabuwar jam'iyya ta yi tasiri a Faransa
Sakamakon zaben majalisar dokoki da ya gudana a Faransa, ya nunar sabuwar jam'iyyar shugaba Macron ta sami rinjaye.
Birtaniya: May ta kafa sabuwar gwamnati
Firaminista Theresa May ta Birtaniya ta nemi gafara daga 'ya'yan jam'iyya mai mulki saboda kiran zaben da ya raunana matsayin jam'iyya da ke rike da madafun iko.
Birtaniya: May na kokarin kafa sabuwar gwamnati
Firaminista Theresa May ta Birtaniya ta nemi gafara kan kiran zaben da ya raunana matsayin jam'iyya mai mulki.
Shirin Yamma: 06.06.2017
A cikin shirin za aji tasirin tallafin kudade da kungiyar Tarayyar Turai ta ba wa kasashen yankin Sahel
Shirin yamma, 03.06.2017
Cikin shirin za a ji cewa kasashen yankin Sahel sun bukaci tallafin Euro miliyan 50 daga tarayyar Turai don yaki da ayyukan ta'addanci a yankunansu.
Firaministan Indiya na ziyara a Turai
Kasar Indiya na son karfafa hulda tsakaninta da Jamus, a wani mataki na kokarin habaka tattalin arziki.
Shirin safe na DW na 28.05.2017
A cikin shirin za a ji cewa bayan ziyarar da ya kai a yankin Gabas ta Tsakiya da kuma Turai, Shugaban Amirka Donald Trump ya koma gida inda ya iske sabon cecekuce kan batun kutsen Rasha a siyasar ta Amirka.
Shirin Yamma, 18.05.2017
Cikin shirin za a ji cewa kasashen nahiyar Turai sun girke dakaru a kan iyakar kasashen Nijar da Libiya, a wani mataki na hana 'yan Afirka shiga Turai.
EU na son dakile bakin haure daga tushe
Kungiyar Tarayyar Turai na kokarin gani ta sake lalubo hanyoyin dakile kwararar bakin haure zuwa Turan.
Merkel da Macron na son tabbatar da hadin kan Turai
Sabon shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce zai yi aiki da takwararsa ta Jamus Angela Merkel wajen ganin an samu karin hadin kai a kasashen da ke cikin kungiyar nan ta EU.
Turai: Merkel da Macron na son tabbatar da hadin kai
Macron na son yin aiki da Merkel wajen samun hadin kai a Turai
Macron zai kawo sauyi a Tarayyar Turai
Macron zai kawo ziyara Berlin domin ganawa da angela Merkel
Hukumar Tarayyar Turai ta ja hankalin Macron
Shugaban hukumar Tarayyar Turai ya yi kiran zababben shugaban Faransa da ya tabbatar da rage barnata kudi.
Kalubale da ke gaban sabon shugaban kasar Faransa
Sabon shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi alkawarin zuba jari mai yawa domin fuskantar kalubalen da kasar ke ciki.
Zaben shugaban kasa a Faransa
A wannan Lahadi ce za a zabi shugaba kasa a Faransa. 'Yan kasar za su dauki mataki tsakanin sassaucin ko ra'ayin rikau.
Bukatar sauyi a alakar Turai da Afirka
Yayin wata ziyara a Habasha, ministan kasashen ketare na Jamus Sigma Gabriel ya bukaci gyara a alakar Turai da Afirka.
Erdogan: Ko dai mu hade da Turai ko a ware
Shugaba Erdogan ya ce ko su hade da Eu ko a ware bayan da kwamishina daga Hukumar ta Turai ya ce Turkiyya ta koma baya.
Shafin da ya wuce
Shafi 22 daga 40
Shafi na gaba