You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An kai karar wasu kasashen Turai kan yanayi
Hayakin da motoci da kamfanoni ke fitarwa a Turai na zamo dalilin mutuwar mutane dubu 400 a shekara.
Turai na cikin tsaka mai wuya kan Iran
Kasashen Turai na tattauna samun mafita kan matakin Trump a nukilyan Iran.
Kokarin ceto yarjejeniyar nukiliyar Iran
A daidai lokacin da EU ke kokarin ceto yarjejeniyar nukiliyar Iran, ana nuna fargaba game da fadawar kasar cikin rikici.
Kokarin ceto yarjejeniyar nukiliyar Iran
A daidai lokacin da EU ke kokarin ceto yarjejeniyar nukiliyar Iran, ana nuna fargaba game da fadawar kasar cikin rikici.
Iran na ci gaba da kamun kafa na diflomasiyya
Shugaban diflomasiyyar kasar Iran Javad Zarif na ci gaba da rangadin neman mafita kan yarjejeniyar nukiliyar Iran.
Turai da Iran na dinke barakar Amirka
A wannan rana ta Talata ce ministan harkokin wajen Iran zai tattauna da takwarorinsa na Jamus da Faransa da Birtaniya.
Tattaunawar ministocin Turai da na Iran
Wannan tattaunawa dai na zuwa ne bayan da Amirka ta fice daga yarjejeniyar nukiliyar Iran.
Macron ya lashe kyautar gwarzon Turai
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya lashe kyautar samar da kyawawan manufofi da bunkasa hadin kan nahiyar Turai ta bana.
Amirka ta fice daga yarjejeniyar Iran
Shugaban Amirka ya ce kasarsa ba za ta ci gaba da zama cikin yarjejeniyar da aka cimma da Iran kan nukiliyrta ba.
Bunkasar Turai: Emmanuel Macron ya zama gwarzo
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya lashe kyautar hadin kai da bunkasa nahiyar Turai ta bana.
Shirin yamma na DW na 09.05.2018
cikin shirin za a ji cewa kasashen Turai tare da China na kokarin kare yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran bayan da shugaban Amirka ya sanar da ficewar kasarsa daga yarjejeniyar.
Turai na nuna damuwa a kan yarjejejiyar Iran
Tun bayan da shugaban Amirka Donald Trump ya sanar da ficewar kasarsa daga yarjejeniyar nukiliyar Iran ne dai, aka fara dasa shakku dangane da yadda Turai za ta ci gaba da tabbatar da dorewar yarjejeniyar.
Makomar yarjejeniyar nukiliya ta Iran
Ci gaba da yarjejeniyar Nukiliya ta Iran ba tare da Amirka ba
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin yamma na sashen Hausa na DW. Laraba: 25 ga watan Afrilu, 2018.
'Yancin jarida na tsaka mai wuya
Shugabanni na siyasa na yin babbar illa ga demokaradiya da aikin jarida a cewar kungiyar 'yan jarida Nagari na Kowa.
EU: Taro domin taimakon Siriya
Kungiyar Tarayyar Turai EU, ta bukaci da a kawo karshen yakin Siriya.
Saurari shirin safe na 24.04.2018
A cikin shirin za a ji Bankin duniya ya ce kudaden da yan Afirka da ke zaune a kasashen Turai ke turawa gida yana taimakawa ainun wajen bunkasa tattalin arzikin kasashen yankin. A Jamhuriyar takaddama ta kunno kai tsakanin yan Jarida da gwamnati kan dokar CSC.
Majalisar Tarayyar Turai ta soki Isra'ila
Majalisar Tarayyar Turai ta yi kiran Isra'ila da ta daina duk wani amfani da karfi kan Falesdinawa masu zanga-zanga
Faransa: Kasashen Turai su guji mulkin mulaka'u
Faransa ta bukaci kasashen Turai su kare demokradiyya don kauce wa mulkin kama karya da rashin martaba demokradiya.
Saurari shirin DW na safe na 08-04-2018
A cikin shirin za a ji cewa masu sharhi a Turai na ganin rawar da shugaban Nijar ke takawa a fannin yaki da ta'addanci da kuma kwararar bakin haure zuwa Turai na daga cikin dalillan da ya sa kasashen Turai ke rufe ido kan tursasawar da ake zargin ana yi wa 'yan jarida a kasar.
Cyprus ta amince mata su zubar da ciki
Shekaru da dama bayan muhawara, 'yan majalisar dokokin Cyprus sun bai wa mata damar zubar da cikin da bai fi wata uku ba
Mubayi'ar kasashen Turai ga Birtaniya kan Rasha
An kori jami'an diflomasiyar Rasha 100
Firaminisatar Birtaniya Theresa May ta bayyana cewa kasashe18 sun nuna goyon baya a ladaftar da Rasha.
Adadin masu neman mafaka zuwa Turai ya ragu
An samu raguwar 'yan ci rani a nahiyar Turai
Turai da Amirka za su gyara kasuwancinsu
Sabon ministan tattalin arziki na Jamus Peter Altmaier ya bayyana kyakkyawan fata na cimma matsaya da Amirka.
Tarayyar Turai ta soki zaben Rasha
Kungiyar Tarayyar Turai ta sanar da damuwarta kan abun da ta kira take hakkoki, da hana incin walwala a Rasha.
Jami'an EU na ziyara a kasar Zimbabuwe
Kungiyar Tarayyar Turai ta soma wata ziyara a kasar Zimbabuwe, a shirinta na tura masu sa idanu ga zabukan kasar.
Nijar: Taron koli kan matsalar cirani
Kasashen Turai da Afirka sun gudanar da taron koli kan matsalolin ci rani a Nijar.
Turkiyya za ta samu karin kudin tallafa wa 'yan gudun hijira
Hukumar kungiyar EU ta yi kira ga kasashe membobinta su ware Euro miliyan dubu biyu don ba da gudunmawa.
Tarayyar Turai ta ninka kudade ga G5 Sahel
Kungiyar Tarayyar Turai ta yi alkawarin ninka kudade ga rundunar yaki da ta'addanci a yankin kasashen Sahel.
Jamus za ta kauce wa kaka-gida a Kungiyar EU
Jamus bai kamata ta kasance sai abin da take so za a yi ba kan harkokin arzikin kasashen EU a cewar Olaf Scholz na SPD.
HRW ta fitar dav rahoto kan take hakin dan Adam
Daraktan kungiyar kare hankin bil Adama ta HRW ya soki Tarayyar Turai kan mayar da 'yan gudun hijira Libiya.
Gwamnatin Jamhuriyar Chek ta rushe
Gwamnatin Jamhuriyar Chek ta yi murabus sakamakon kuri'ar yanke kauna da majalisar dokoki ta kada.
Iran ta shawarci kasashen Musulmi su rage dogaro
Shugaban Iran Hassan Rohani ya yi kira ga kasashen Musulmi su hada kai su rage dogoro da kasashen waje.
Hasken kafa gwamnati ya bayyana a Jamus
Jamus na dab da samun sabuwar gwamnati, fiye da kwanaki 100 bayan zaben 'yan majalisar dokoki na watan Satumba.
Kasashen Turai sun ja kunnen Amirka
Kasashen Turai sun gargadi shugaba Trump da ya martaba yarjejeniyar da aka cimma kan makamin nukiliyar Iran.
Batun nukiliyar Iran da wasu kasashen Turai
Tattaunawa tsakanin Iran da Turai gabannin takunkumin da ake zaton Amirkaza ta sake kakabawa Iran.
Shugaba Erdogan ya gana da Shugaban Faransa
Shugaban kasar Turkiyya na ganawa da takawaransa na kasar Faransa.
Guguwar Eleanor ta yi barna aTurai
Guguwa mai karfi ta haifar da tsaikon tashin jiragen sama a yammacuin Turai
EU ta cimma matsaya kan makomar Birtaniya
EU da Birataniya sun cimma matsaya a hukumance na tattauna makomar dangantaka da huldar kasuwanci.
Shirin safe na DW na 15.12.2017
A cikin shirin za ku ji cewar Shugabannin gwamnatoci da kasashen tarayyar Turai na samun rarrabuwar kawunan kan mataki na gaba na tattaunawar da suke yi da Birtaniya bayan zaben raba gardama na Brexit don raba gari tsakaninsu a 2019.
Zimbabuwe: An jaddada bukatar cire takunkumin Turai
Shugaba Emmerson Mnangagwa ya yi kira ga kasashen yammacin Turai da su cire takunkumin da ke kan gwamnatinsa
Taron Turai da Afirka ya mamaye jaridu a Jamus
Jaridun na Jamus gaba ki daya sun mayar da hankali a kan taron kolin Afirka da Turai.
Shirin Rana, 30.11.2017
Cikin shirin za a ji karin bayani kan taron shugabannin Afirka da na Turai a kasar Cote d'Ivoire. Wani rahoto kan cutar zazzabin cizon sauro a fadin duniya kuma ya nuna cewa ana samun karuwar cutar a Najeriya da wasu kasashe masu tasowa.
Hadakan Afirka da Turai don mafita
Shirin yamma: 29.11.2017
Jigon rahotanninmu ya kasance kan taron kolin shugabannin Afirkam da na Turai a birnin Abidjan na kasar Cote d'Ivoire.
Taron koli na shugabannin Afirka da Turai
Shugabannin kasashen Afirka da Turai sun fara wani taron kwana biyu a Abidjan na kasar Cote d'Ivoire.
Saurari shirin safe na 29.11.2017
A ciki akwai shirye-shiryen fara taron kasashen Afirka da Turai, kana ana shirin horas da ma'aikatan gwamnatin Jihar Sokoto da ke Najeriya aiki da na'ura mai kwakwalwa.
Shirin Yamma, 20.11.2017
Cikin shirin za a ji kasar Libiya ta ce za ta tunkari masu cinikin bakin haure bayan rahotannin dake tabbatar da bude kasuwannin wasu 'yan ci-rani da ake sayar da su a matsayin bayin a kasarta.
China ta zayyana mafita kan rikicin Myanmar
Tsagaita wuta ta yadda 'yan gudun hijira a Bangaladash za su koma gida na daya daga cikin sharuda.
Shafin da ya wuce
Shafi 21 daga 40
Shafi na gaba