You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 04.07.2025
Dandalin Matasa 03.07.2025
Shirin ya duba matsalar da daliban Afirka ke fuskanta na karancin samun bizar shiga kasashen Turai don neman ilimi.
Shirin Safe: 03.07.2025
EU ta nemi a koma tattauna shirin nukiliyar Iran.
Kungiyar EU ta bukaci a koma teburin tattauna shirin nukiliyar Iran.
Shirin Rana: 01.07.2025
Tarayyar Turai ta yi kiran a tsagaita wuta a Zirin Gaza
Taron shugabannin Tarayyar Turai a Brussels, ya bukaci a gaggauta kawo karshen yaki da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza.
Kasashen Turai za su kara kashe kudi kan tsaro
Amurka ta yi maraba da matakin kasashen kawancen tsaro ta NATO na kara yawan kudaden da suke kashewa a fannin tsaro.
Shin Turai za ta kare kanta ba Amurka?
Shugabannin kasashen da ke da kujera a kungiyar tsaro ta NATO na gudanar da taro a kasar Netherlands.
Ko Iran za ta mallaki makamin nukiliya?
A daidai lokacin da kasahen EU ke tattauna da jakadinta a Vienna kan shirin nukiliyarta, Iran ta sake kai hari Isra'ila.
Shirin Rana: 19.06.2025
Shirin Yamma: 17.06.2025
Shirin Rana: 16.06.2025
EU: "Yakin Isra'ila da Iran na haddasa matsalar makamashi"
A taron G7, von der Leyen ta ce EU na sa ido kan tasirin da yakin Isra'ila da Iran zai haifar a kasuwannin makamashi.
Shirin Yamma: 12.06.2025
Shirin Rana: 11.06.2025
Bankin Turai ya yi gargadi kan tattalin arzikin duniya
Babban Bankin Turai, ya yi gargadi kan manufofin kasuwanci da ake gani a duniya a yanzu, wanda ke iya haddasa matsaloli.
Gwamnatin Poland za ta fuskanci kuri’ar amincewa
Gwamnatin Poland za ta fuskanci kuri'ar amincewa a yayin da take kokarin nuna cewa tana da tasiri bayan faduwa a zabe.
Shugaban gwamnatin Jamus Merz zai gana da Trump
Hakan na zuwa ne gabanin babban taron kungiyar tsaro ta NATO, wadda Mr Trump ke barazanar janye wa tallafin tsaro.
Shirin Rana: 04.06.2025
Bulgaria za ta fara amfani da kudin Euro
Hukumar Tarayyar Turai ta bai wa Bulgaria damar amfani da takardun kudin Euro, daga watan Janairun 2026.
Shirin Rana: 03.06.2025
Akwai sulhu tsakanin EU da Amurka a kasuwanci?
Tarayyar Turai EU, ta ce tilas yarjejeniyar sulhunta rikicin kasuwanci tsakaninta da Amurka ta zama ta har abada.
AfD na son karfafa Addinin Kirista a Jamus
Masu matsanancin ra'ayi da ke siyasa a Jamus da kasashen Turai zuwa Amurka, sun nuna muhimmancin kare addinin Kirista.
Shirin Rana: 29.05.2025
Shirin Yamma: 27.05.2025
Shirin Rana: 26.05.2025
Spain ta bukaci daukar matakin ladabtar da Isra'ila
Spain ta bukaci daukar matakin ladabtar da Isra'ila a kan yankin Gaza.
Shirin Yamma: 23.05.2025
Hukumomin Girka sun kama masu safarar mutane a Turai
'Yan sandan Girka sun tsare wasu mutane 20 da ake zargin 'yan kungiyar masu safarar mutane ne.
Shirin Rana: 22.05.2025
EU za ta dage wa Siriya dukkan takunkumi
EU za ta dage wa Siriya dukkan takunkumi
EU za ta sake lafta wa Rasha takunkumai kan yakin Ukraine
NATO da EU na shirin kafa rundunar tsaro da za ta tallafawa Ukraine a yakinta da Rasha sannan za su nazarci rikicin Gaza
Shirin Rana: 19.05.2025
Shugabannin Turai sun amince da yi wa Rasha taron dangi
Shugabannin Turai sun yi wani taro a Tirana babban birnin kasar Albaniya tare da amincewa su dauki mataki kan Rasha.
EU ta sassauta dokokin muhalli kan manoma
EU ta sassauta dokokin muhalli kan manoma don tallafa musu
Shirin Rana: 14.05.2025
Afirka: Dakile kwararar bakin haure a Turai
Najeriya ta bayyana cewa 'yan kasar da ke zaune a kasashen ketare, sun taimaka gaya wajen bunkasa tattalin arzikinta.
Shirin Rana: 13.05.2025
Shirin Rana: 08.05.2025
Shirin Yamma: 07.05.2025
Shirin Rana: (05.05.2025)
Tattalin arzikin Turai ya bunkasa
Kasashen Turai masu amfani da kudin Euro sun samun bunkasa na tattalin arziki fiye da hasashen da aka yi.
Faransa ta zargi Rasha da yi mata kutse
Faransa ta ce Rasha ta yi mata kutse ta a wasu cibiyoyinta da ma wasu manyan tarukan da aka yi a kasar baya.
Amurka ta ce za ta daidaita da Turai a kan sabon harajinta
Shirin Rana: 17.04.2025
Shirin Yamma: 14.04.2025
Duniya ta fara jin radadin sabuwar dokar harajin Trump
Kasuwannin duniya sun fara gigita bayan fara aiki da sabon harajin Trump
China za ta sanya harajin kishi 34 kan Amurka
Fargabar kasashen duniya a kan rikicin kasuwanci tsakanin Amurka da China
EU za ta yi wa shugaba Trump na Amurka martanin karin haraji
EU ta ce karin harajin da Amurka ta yi zai jefa miliyoyin marasa karfi a duniya cikin mummunan yanayin tsadar rayuwa.
Jamus ta bukaci tattaunawa da Amurka kan haraji
Ministan kudin Jamus ya bayar da shawarar tattaunawa da Amurka kan karin haraji
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 40
Shafi na gaba