You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Turai
Turai nahiya ce daga cikin nahiyoyin da muke da su a duniya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma: 05.08.2025
Turai: Magance rikicin Ukraine da Rasha
A kokarin shawo kan rikicin Rasha da Ukraine, kasasehn Turai na shirin kafa wata rundunar sanya idanu kan tsagaita wuta.
Shirin Rana: 04.09.2025
Shirin Rana: 03.09.2025
Jamus: Tallafawa Ukraine nauyi ne a kan dukkan kawayenta
Kasashe 30 kawayen Ukraine za su yi taro a birnin Paris don tattauna hanyoyin bai wa Ukraine kariya daga mamayar Rasha.
Rashin ruwa a Turai: Dalilai da mafita
Kasashe da dama a nahiyar Turai na fama da kamfar ruwa.
EU ta ja hankalin Amurka kan hana Falasdinawa shiga
Tarayyar Turai ta damu da matakin Amurka na hana wasu jami'an falasdinawa shiga kasar saboda halartar taron MDD.
Jamus da Faransa na nazarin kafa rundunar tsaron Turai
Kasashen biyu na fatan bunkasa sha'anin tattalin arzikinsu da kuma batun kera makamai don tabbatar da kare nahiyar Turai
Manyan kasashen Turai sun zargi Iran a kan Nukiliya
Jamus da Faransa da Burtaniya, sun ce Iran ba ta bin yarjejeniyar da ta sanya wa hannu a game da nukiliyarta.
Shirin Rana: 28.08.2025
Wa hana "Visa" ta shiga Nijar zai shafa?
Nijar ta mayar da martani ga wasu kasashen Turai, inda ta sanar da sababbin matakan ba su takardar izinin shiga kasarta.
Shirin Rana: 27.08.2025
Shirin Yamma: 25.08.2025
Mataimakin shugaban gwamnatin Jamus ya kai ziyara Ukraine
Lars Klingbeil wanda shi ne ministan kudin Jamus, yana aiki kafada-da-kafada da shugaban gwamnati Mr Merz kan Ukraine.
Shirin Rana: 21.08.2025
Shirin Rana: 20.08.2025
Trump zai shirya taro tsakanin Putin da Zelensky
Putin ya amince a karon farko da yin taro da Zelensky
Kasashen Turai na matsin lamba ga Amurka kan tsaron Ukraine
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce abin da suka sanya a gaba shi ne kasancewa da Zelensky a yayin ganawarsa da Trump
Kasashen yankin Baltic sun jaddada goyon baya ga Ukraine
Shugabannin kasashen Baltic sun jaddada goyon baya ga Ukraine tare kuma da amincewa da bukatar Trump kan yakin Ukraine.
Shirin Rana: 13.08.2025
Shirin Safe 13.08.2025
Shirin Safe 13.08.2025
Shugabannin Turai za su gana da Trump kan Ukraine
Ganawar da aka shirya ranar Laraba za ta mayar da hankali ne kan kare muradun Ukraine gabanin haduwar Trump da Putin.
Shirin Rana: 08.08.2025
Darasin Rayuwa (06.08.2025)
Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari kan darusssan da matasan da suka so shiga Turai, ba su yi nasarsa ba suka samu.
Taba Ka Lashe: 30.07.2025
Shan shayi al'ada ce mai tushe da ta yadu a tsakanin al'umomi mabanbanta a fadin duniya.
Shirin Rana: 04.08.2025
Tsananin zafi a kudancin Turai
Gargadi kan tsananin zafi da gobarar daji da karuwar yanayin zafi, kudancin Turai na fuskantar yanayi mai zafin gaske.
Amurka da EU sun cimma yarjejeniyar kasuwanci
Amurka da kuma Kungiyar Tarayyar Turai sun cimma matsaya kan yarjejeniyar kasuwanci.
Shirin Rana: 24.07.2025
EU da Japan za su yi aiki tare don sauya tsarin kasuwanci
Hakian na zuwa ne a daidai lokacin da haraji da takaddamar Amurka da China ke durkusar da tattalin arziki.
Shirin Rana: 22.07.2025
Iran ta dage kan ci gaba da inganta shirinta na nukiliya
Iran ta sha alwashin ci gaba da inganta makamashin uranium
Kasashen Turai za su zauna da Iran kan shirinta na nukiliya
Jamus da Faransa da Burtaniya na shirin zama da Iran kan shirinta na nukiliya
Iran za ta gana da Turai kan shirin nukiliya
Iran ta amince ta gana da kasashen Turai kan shirin nukiliya.
Shirin Rana: 18.07.2025
Shirin Yamma: 17.07.2025
Manzon EU zai je Washington kan batun harajin Trump
Wakilin EU zai je Washington don tattauna harajin Trump
Ministocin EU na taron kakaba wa Rasha karin takunkumi
Nan ba da jimawa ba kungiyar EU za ta iya yanke shawara kan shirinta na kakaba wa Rasha takunkumi karo na 18.
Gaza: EU na zaman nazarin matakan ladabtar da Isra'ila
EU na zaman nazarin matakan ladabtar da Isra'ila kan yakin Gaza
Shirin Yamma: 14.07.2025
Shirin Rana: 14.07.2025
Ko matakin EU na bai wa yara kariya zai yi wu?
Matakin bai wa yaran EU kariya a Internet, daga fina-finan batsa da sauran abubuwan da ba su dace da shekarunsu ba.
Jamus ta ce dole EU ta dauki matakai kan harajin Trump
Jamus ta ce dole EU ta dauki matakai kan harajin Trump
Shirin Yamma: 11.07.2025
Shirin Rana: 11.07.2025
Turai da Isra'ila sun amince da shigar da kayan agaji Gaza
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da Isra'ila ta kai hari ta sama da ya kashe mutane 15 a kofar wani asibiti.
Shirin Rana: 10.07.2025
Shirin Rana: 08.07.2025
Shirin Rana: 04.07.2025
Dandalin Matasa 03.07.2025
Shirin ya duba matsalar da daliban Afirka ke fuskanta na karancin samun bizar shiga kasashen Turai don neman ilimi.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 40
Shafi na gaba