Taron daidaita al'amuran tsaro tsakanin Nijar da Mali
July 4, 2011Talla
Gwamnatocin ƙasashen Nijar da Mali na gudanar da wani taro a garin Banibangu na Nijar domin sasanta rigingimu da ake samu tsakanin ƙabilun fulani na Tilabery da Abzinawa na Mali da ke kai masu hare hare , waɗanda a cikinsu ake samu asarar rayukan jama'a da dama.
Wakilinmu Salissou Boukari ya halarci taron. Za ku iya sauraron rahotonsa daga ƙasa.
Mawallafi: Salissou Boukari
Edita : Abdourahamane Hassane