Gazali Abdou Tasawa
May 21, 2019Talla
Shirin Taba ka Lashe na wannan karo ya duba tarihin rayuwar marigayi Rabi'u Usman Baba fitaccen mawakin begen Annabi Muhamadu tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi na birnin Kano a Tarayyar Najeriya, tasirin da ya yi kan sha'irai a zamaninsa da kuma gudunmawar da ya bayar wajen cusa soyayyar manzon Allah da ahil baiti gidansa da ma waliyyan Allah a cikin zukatan Musulmi a duniya.