Salon rayuwaNajeriya
Taba Ka Lashe: 29+30.01.25
February 4, 2025Talla
Aure tsakanin kabilu ko harsuna ya samo asali tun fil azal sakamakon wasu dalilai na kashin kai da suka hada da fadada masarauta ko biyayya ko kara karfin dakaru domin tunkarar abokan gaba.
Ko rage tasirin hamayya ko cinikayyar bayi ko kuma fadada daula kamar yadda aka gudanar da shagali tsakanin ‘ya;yan masarautar Girka da kuma daular Turkiyya tun daga shekara ta 800 kafin haihuwar Annabi Isa.Daga kasa za a iya sauraran sauti.