SiyasaSudan ta Kudu
Rikicin Sudan ta Kudu ya raba mutane da muhallansu
June 3, 2025Talla
Ciki har da kusan dubu darida suka yi gudun hijira zuwa kasashe makwabta, irin su Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango, Habasha, Sudan da Yuganda in ji hukumar ta HCR,wacce ta ce, tana bukatar dala miliyan 36 don tallafa wa mutane kusan dubu 343,000 da suka rasa matsugunansu a Sudan ta Kudun.