You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Siyasa
Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labari
Babban labari
Rasha ta kai hari kan ginin gwamnatin Ukraine
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai
Labarai
09/07/2025
September 7, 2025
Abdallah II ya yi tir da mamaye Gabar Yamma da Kogin Jordan
09/07/2025
September 7, 2025
Rasha ta kai wa Ukraine gagarumin hari
09/07/2025
September 7, 2025
Firaministan Japan ya yi murabus daga mukaminsa
09/06/2025
September 6, 2025
Amurka ta cafke wasu shugabannin 'yan awaren Kamaru
09/06/2025
September 6, 2025
Masu ikirarin jihadi sun kashe mutane 55 a arewacin Najeriya
09/06/2025
September 6, 2025
Mahakar zinari ta rufta da gomman mutane a Sudan
Nuna karin wasu
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Ina aka dosa da yawan jam'iyyu a Najeriya?
Ina aka dosa da yawan jam'iyyu a Najeriya?
Kungiyoyi da ke burin rikidewa zuwa jam'iyyun siyasa a Najeriya sun haura 170 lamarin da ke nuna ruduni da ake fuskanta.
An kama jigo a mahukuntan Jamhuriyar Nijar
An kama jigo a mahukuntan Jamhuriyar Nijar
A Jamhuriyar Nijar hukumomin kasar sun kama tsohon babban Daraktan hukumar hana fasa-kwanri Kanal Abou Oubandawaki.
Zabtarewar kasa ta yi ta'adi a kasar Sudan
Zabtarewar kasa ta yi ta'adi a kasar Sudan
Zabtarewar kasa da aka samu a Sudan da 'yan bindigar Libiya da ke kara shirin yaki, sun dauki hankalin jaridun Jamus.
Turai: Magance rikicin Ukraine da Rasha
Turai: Magance rikicin Ukraine da Rasha
A kokarin shawo kan rikicin Rasha da Ukraine, kasasehn Turai na shirin kafa wata rundunar sanya idanu kan tsagaita wuta.
Plateau: Fadan kabilanci ko ramuwar gayya?
Plateau: Fadan kabilanci ko ramuwar gayya?
Mutane da dama sun halaka, bayan wani sabon rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Plateau da ke tsakiyar Najeriya.
Najeriya: Ko tattalin arziki ya bunkasa?
Najeriya: Ko tattalin arziki ya bunkasa?
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubnu ya ce, gwamnatinsa ba ta bukatar bashi domin tattalin arzikin kasar ya bunkasa.
Nuna karin wasu
Tsallake zuwa bangare na gaba Watakila za ka so
Watakila za ka so
Malawi: Yan takara sun zabi mata mataimaka
Malawi: Yan takara sun zabi mata mataimaka
Sabon babi na hada maza da mata a takarar zaben shugaban kasa don ciyar da Malawi gaba
UNCHR: 'Yan gudun hijira daga Afirka na karuwa
UNCHR: 'Yan gudun hijira daga Afirka na karuwa
Mutanen da matsalolin sauyin yanayi da ya tilasta musu yin kaura a nahiyar Afirka, na fadawa cikin mawuyacin hali.
Ina makomar 'yancin kan Yammacin Sahara?
Ina makomar 'yancin kan Yammacin Sahara?
Mahukuntan birnin Rabat suna kara samun goyon bayan kasashen duniya, dangane da batun neman 'yancin kan Yammacin Sahara.
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Rashin fitowar jama'a wajen karbar katunan zabe a Kano
Fargaban hukumomi a Jihar Kanon saboda rashin fitowar jama'a karbar katunan zabe.
Kalubalan da ke a gaban sabon shugaban banki AfDB
Rashin tallafin Amurka cikas ne wa bankin AfDB.
Taba Ka Lashe : 27.08.2025:
Bincike kan makadan Hausa da irin gudummawar da suka ba da wajen bunkasa Hausa.